Home | About Us | Contact Us | Follow Us On Facebook


A wasu lokutan a turancin ingilishi akawai sunaye dabam da ake kira jinsin halittan namiji, mace, yaro da kuma babba. Misali: cock (zakara), hen (kaza) da kuma 'cockerel' ko 'chicken' (dan tsako)

lura da irin wadannan kalmomin dake kasa. Domin sanin ma'anonin kalmomin sai kai anfani da kamus

Jinsin MazaJinsin MataKananan 'Ya'ya
birdbird nestling
pigsow piglet
butterflybutterfly caterpillar
bullcow calf
cockhen cockerel
cockhen squab
dogbitch puppy
foxvixen cub
frogfrog tadpole
drakeduck duckling
eagleeagle eaglet
gandergoose gosling
leopardleopardess cub
lionlioness cub
sheepewe lamb
catcat kitten
waspwasp grub

Aika Zuwa

Facebook Twitter Whatsapp

Home

© Copyright 2014 shamsuddeen inc. All right reserved.