Home | About Us | Contact Us | Follow Us On Facebook

Download our Android app


Essay can be defined as a short piece of writing on a particular subject, especially one done by students as part of the work for a course.

Abun da essay yake nufi shine wani gajeren rubutu akan wani darasi, musammam darasin da ɗalibai zasu yi akan wani darasi da suke karanta.

Types of Essay (karkasuwan salon rubutu)

 1. Exposition
 2. Narration
 3. Description
 4. Argument
 1. Exposition
 2. This is an informative piece of writing that provide information on a particular subject. In an exposition essay, the writer explains a topic using facts and knowledgeable examples about that topic

  Exposition wani nau'in rubutu ne mai ilmantarwa wanda yake yin bayani akan wani darasi. Mutumin da yake rubuta exposition essay zai kasance yana mai anfani da hujjoji da kuma misalai masu ilmantarwa akan darasin.

 3. Narrative essay/narration
 4. This is where the writer tells real life experience story, such as biographies, short stories e.t.c.

  Narrative essay wani salon rubutu ne inda mai rubutun yake yin bayani akan labarai waɗanda suka faru da gaske, kamar tarihin rayuwa ko gajerun labarai da dai sauransu.

 5. Descriptive Essay/Description
 6. A descriptive essay paints a picture with words. In a descriptive essay, words must be selected and used so carefully that the picture created would appeal to the "readers" sense of sight, sound, smell and touch.

  Descriptive essay wani salon rubutu ne da ake zana hotuna tare da rubuce rubuce. Idan aka zo rubuta descriptive essay dole a zaɓo kalmomin da idan aka yi anfani dasu da kyau zasu ɗauki hankalin mai karatu.

 7. Argumentation/Argumentative essay
 8. Argumentation essay is a form of essay in which a writer persuades his audience through logical reasoning to accept his point of view or recommendations.

  Argumentative essay wani nau'in salon rubutu ne inda mai rubutun zai zaburar da masu karatu ta hanyar anfani da hujjoji domin su amince da ra'ayi ko shawarwarin shi.

Aika Zuwa

Whatsapp

Home

© Copyright 2014 & 2019 shamsuddeen inc. All right reserved.