Home | About Us | Contact Us | Follow Us On Facebook


"articles" sune "the", "an" da kuma "a"

ana amfani da "a" ko "the" idan kalmar da zata biyo bayanshi ta fara da harafine. Misali the man, a teacher

Abin lura: Idan kalma ta fara da wasali, amma yanayin yadda ake furta wasalin yayi dai dai da harafi, to anan baza ka yi anfani da "an" ba sai dai "a" ko "the", misali: a Europian man, a university

Ana amfani da kuma "an" idan kalmar da zata biyo bayanshi ta fara da wasaline ko "h" wacce ake furtata kamar yadda ake furta harafin 'a' misali: 'an hour', 'an engineer'

Aika Zuwa

Facebook Twitter Whatsapp

Home

© Copyright 2014 shamsuddeen inc. All right reserved.