Home | About Us | Contact Us | Follow Us On Facebook


Kalmomi kishiyoyin juna sune ake kira "antonyms" misali "big" babba da kuma "small" karami.

kula da irin wadannan kalmomin na da mahimmanci ga dalibin dake da sha'awar koyon harshen ingilish.

Ga jerin irin wadannan kalmomin da kuma ma'anoninsu zuwa hausa.

KalmaMa'anartaKishiyartaMa'anarta
presentkasantuwa absent rashin kasantuwa
life rayuwa death mutuwa
modern na zamani ancient tsohon yayi
arrive isowa guri depart barin guri
junior karamin matsayi senior babban matsayi
front gaba back baya
day rana night dare
better mafi inganci worse mafi muni
young yaro matashi oldtsoho
open budewa close rufewa
big babba small karami
blackbaki white fari
bottom kasan abu top saman abu
parmanent madawwami temporary na dan wani lokaci
plural jam'i singular tilo
clean tsafta dirty datti
poor talauci rich arziki
come zuwa go komawa
quick sauri slow rashin sauri
right dama left hagu
right daidai wrong kurkure
difficult wahala easy mai sauki
down kasa up sama
soft mai laushi hard mai wahala
east gabas west yammaci
empty fanko full cikakke
strong mai karfi weakmai rauni
success samun nasara failure rashin sa a
far nesa near kusa
fat mai kiba thin mara kiba
found samu lost bacewa ko asara
guilty mai laifi innocent mara laifi
wise mai basira fool sakarai
men mazaje women mata
earlyna fari late makararrare
north arewa south kudu
hate tsana love so ko soyayya
accept yarda reject rashin yarda
begin farawa finish gamawa
create kirkira destroy lalatawa
put sanyawa remove cirewa
gather tattarawa scatter tarwatsawa
hurt yiwa rauni heal jinya
import shigo da abu export fitad da abu
increase karawa decrease ragewa
obey yin biyayya disobey rashin biyayya
rise tashi fall faduwa
open budewa close kullewa
teach koyarwa learn koyo
appear bayyana vanish bacewa
attack kai farmaki defend kare kai
divide rabuwa unite tarayya
forget mantawa remember tunawa
give bayarwa receive sama
lead jagoranci follow bi ko biyayya
punish ladabtarwa reward sakayya
speak yin magana listen sauraro
beauty kyawu ugly muni
knowledge ilmi ignorance jahilci
wealth arziki poverty talauci
rapid sauri slow rashin sauri
danger mai hadari safety mai tsira


A wasu lokutan za a iya samad da kishiyan kalma ta hanyar yin amfani da "prefix"

KalmaMa'anartaKishiyartaMa'anarta
able abu mai yiwuwa unable abu mara yiwuwa
moral dabi'a na kwarai immoral dabi'a mara kyau
common sananne uncommon ba sananne ba
correct daidai incorrect ba daidai ba
advantage amfani disadvantage rashin anfani
legal daidai da doka illegal saba doka

Aika Zuwa

Facebook Twitter Whatsapp

Home

© Copyright 2014 shamsuddeen inc. All right reserved.