Home | About Us | Contact Us | Follow Us On Facebook


Koyon Turanci da Hausa

Barka da zuwa shafin koyan turanci da harshen Hausa!

Mun tsara wannan shafin ne musamman domin Hausawa dake sha'awan koyon turanci cikin harshen Hausa.

Shafin namu ya ƙunshi ababe masu muhimmanci da zasu matuƙan taimakawa ɗaliban dake son koyan turanci ta duniyar gizo.

Hakazalika zaku iya sauke manhajar mu ta koyan turanci akan wayoyin ku na android domin karantawa ba tare da internet ba ta wannan adireshin https://play.google.com/store/apps/details?id=dictionary.com.ng

Kana idan kuna son sanin ma'anan kowace kalmar turanci cikin harshen Hausa ko ma'anar kalmar Hausa da turanci sai ku ziyarci shafin mu na ƙamus, wato www.kamus.com.ng

A halin yanzu muna da darussa Arba'in. Ta ina mutum zai fara? Domin sanin ta inda mutum yafi dacewa ya fara koyon turanci duba wannan shafin

Aika Zuwa

Facebook Twitter Whatsapp

Home

© Copyright 2014 shamsuddeen inc. All right reserved.