Ana bukatar ku zabi amsar data dace sannan ku latsa maballin 'Submit Exam' domin ganin sakamako
1. A ina yafi dacewa ayi anfani da pull stop? domin nuna alamar dakatawa domin nuna alamar tambaya domin nuna alamar mallaka
2. A ina yafi dacewa ayi anfani da semi colon? Za'a iya yin anfani da semicolon domin nuna cewa kana ruwaito maganan da wani ya fada Za'a iya yin anfani da semi colon domin nuna cewa wani ya fadi wata magana Za'a iya yin anfani da semi colon domin nuna alamar dakatawa
3. Ana yin anfani da quotation mark ne domin: nuna ta'ajjabi nuna cewa kana ruwaito maganan wani ne domin nuna cewa kana rubata jadawalin sunaye
4. Za'a iya yin anfani da aphostrophe ne domin: nuna alamar mallaka nuna alamar tambaya nuna alamar motsin rai
5. Ana yin anfani da Exclamation mark ne domin: nuna alamar motsin rai nuna alamar dakatawa nuna alamar tambaya
6. Ana yin anfani da Question mark ne domin: nuna cewa kana fadan maganar wani nuna cewa kana yin mamaki nuna cewa kana tambaya
Aika Zuwa
Home