Ana bukatar ku zabi amsar data dace sannan ku latsa maballin 'Submit Exam' domin ganin sakamako
Ana yin anfani da prefix da kuma suffix ne a farko ko a karshen kalma domin samad da kalma daga cikin wata kalmar. Ana bukatar ku gwada kwarewarku akan darasin prefix da kuma suffix ta hanyar amsa wadannan tambayoyin.1. Tambaya ta farko: a wani aji haruffan 'co-' suke (shin prefix ne ko suffix)?
2. Tambaya ta biyu: 'A wani aji haruffan 'sub-' suke, kuma idan aka sanya su a kalma me suke nufi?
3. Tambaya ta uku: 'a wani aji haruffan 're-' suke kuma idan aka sanya su a kalma me suke nufi?'
4. Tambaya ta hudu: a wani aji haruffan 'ability' suke, kuma idan aka sanya su a kalma me suke nufi?.
5. Tambaya ta biyar: a wani aji haruffan '-ation' suke kuma idan aka sanya su a kalma me suke nufi?
6. Tambaya ta Shida: a wani aji haruffan '-able' suke kuma me suke nufi idan aka sanya su a kalma?
Aika Zuwa
Home