Ana bukatar ku zabi amsar data dace sannan ku latsa maballin 'Submit Exam' domin ganin sakamako
Me ake nufi da informal letters?
2. Me ake nufi da 'formal letter'?
3. Tambaya ta uku: 'me ake nufi da semi formal letter?'
4. Menene banbancin dake tsakanin formal letters da kuma semi formal letters?.
5. Tambaya ta biyar: Irin lafuzzan maganganun da za kayi anfani dasu a cikin wasika yana taka muhimmiyar rawa gurin nuna kamanceceniya ko banbanci tsakanin formal letter da kuma semi formal letter. Ana so ka gwada yanda ka fahimci semi fomal letter da kuma formal letter ta hanyar amsa wannan tambayar.Kalmar 'Yours sincerely' kalmace da ake anfani da ita gurin rufe wasika, a wace kalar wasika ake anfani da ita?
6. Ana bukatar ka gwada kwarewarka akan yanda ka fahimci formal letter da kuma informal letter. A cikin wadannan wasikun uku dake kasa, anaso ka zabi formal letter guda daya.
Aika Zuwa
Home