Ana bukatar ku zabi amsar data dace sannan ku latsa maballin 'submit exam' domin ganin sakamako!
1. Wani jeri ne daga cikin wadannan yayi daidai? (a) cell, ant, dish, bell (b) ant, cell, bell, dish (c) ant, bell, cell, dish
2. Wani jeri ne daga cikin wadannan yayi daidai? (a) nab, near, north, number (b) north, number, nab, near (c) number, near, north, nab
3. Wani jeri ne daga cikin wadannan jerin yayi daidai? (a) narrow, nasal, nasty, nation (b) narrow, nation, nasty, nasal (c) narrow, nasal, nation, nasty
Aika Zuwa
Home