meaning of so in Hausa | Hausa Dictionary | English Hausa Dictionary
kamus
Hausa Dictionary
Our App | Koyon Turanci |Quran Search


English Hausa Dictionary/Kamus

English To Hausa Hausa To English© Copyright 2014-2021 Shamsuddeen Inc. All right reserved

Definition of so in Hausa

so

adverb /səʊ/
1. Matuƙa, ainun, sosai
2. Haka
3. Ana yin anfani da ita domin kada a maimaita maganar da aka faɗa da fari
4. Ana yin anfani da ita domin nuna cewa maganar da aka anbata a baya haka take
5. to do so: Aikatawa kamar yadda aka ambata
6. Kasancewa a wani yanayi
7. Wato
8. Yanzu
9. Don haka
10. Domin

Example of so in a sentence
 1. Sosai, matuƙa
 2. Life is so precious. rayuwa tana da matuƙar daraja.

  I like the way he's so hard working. ina son yadda yake yin aiki tuƙuru.

  Don't be so lazy! kada ka kasance malalaci sosai.

  Education have so many advantages. ilimi yana da alfanu sosai.

  Allow him to rest because he's so tired. bar shi ya huta saboda ya gaji sosai.

  Why are you so anxious? me yasa kake yawan zullumi?

  Early marriage is so rare in urban areas. auran wuri abu ne da bai cika faruwa ba a cikin birane.


 3. Haka

 4. "You can't success if you compete with Google." "So try another idea." "Baza kayi nasara ba idan kace zaka yi gasa da Google" "Don haka ka zaɓi wata sana'ar daban"

  "He's a university graduate" "So is his wife." "Ya kammala karatun jami'a" "Hakama matar shi"

  Nura built a house in Abuja and so did Kabiru. Nura ya gina gida a Habuja, haka shi ma Kabiru.

  Just as you like pasta, so I like rice. kamar yadda kake son taliya, haka nima nake son shinkafa.


 5. Ana yin amfani da ita domin kada a maimaita maganar farko

 6. "I prefer to stay at home today." "I prefer so too." "Na gwammace na tsaya a gida yau" "Nima na gwammace ma haka.

  "He's the richest man in Nigeria" "I don't think so." "Shine mutumin da ya fi kowa arziki a Naijeriya" "Bana jin cewa haka lamarin yake"


 7. Ana yin anfani da ita domin nuna cewa maganar da aka faɗa gaskiya ce.

 8. "Aliko Dangote is the richest person in Africa" "Is that so?" "Aliko Ɗan gwate shine mutumin da ya fi arziki a Afrika" "Shin haka ne?"

  "Average woman in Nigeria gives birth to seven children" "If so, the country will be overpopulated soon." "Yawancin mata a Naijeriya yara bakwai suke haifa" "Idan haka ne to bada jimawa ba mutanen ƙasar zasu yi yawa.


 9. Aikatawa kamar yadda aka ambata

 10. Avoid sugary drinks if you have diabetes. Failure to do so could spike your blood sugar level. ka guji abun sha mai ɗauke da sukari idan kana fama da ciwon suga. Ƙin yin hakan zai iya ƙara yawan sikarin dake cikin jinin ka.
 11. Kasancewa a wani yanayi

 12. Incisors are so placed in order to let you bite food. anyi haƙoran gaba ne domin gatsan abinci.

  He have so keep his car on the road just to provoke. haka kurum ya ajiye motar shi akan hanya saboda neman rigima.


 13. Wato

 14. So this is the woman who helped us yesterday, isn't she? wato wannan ita ce matar data taimake mu jiya, ko ba ita ce ba?

  So that's what happens in the country? wato wannan shine abun dake faruwa a ƙasar?


 15. Yanzu

 16. So, what are you going to do in Kaduna? yanzu me zaka je kayi a Kaduna?
 17. Don haka

 18. I found him asleep so I never wake him up. na same shi yana yin barci don haka ban tashe shi ba.

  I forgot my ID card so I have to go back. na manta katin shaida ta don haka akwai buƙatar na koma.


 19. Domin

 20. I don't have money in my account so that I can withdraw. bani da kuɗaɗe a cikin asusun banki na domin na ciro.

  Ask him to come so that we will see him. kace mashi yazo domin mu ganshi.

  I always travel with my ATM card so as to buy something on the go. a koda yaushe ina yawo da katin lamuni na domin na riƙa siyan abu a hanya.

  I do not travel with my ATM card so as not to misplace it. bana yawo da katin lamuni na domin gudun kada na ɓatar dashi.

English to Hausa Words list

A-B-C-D-E-F-G-H-I-J-K-L-M-N-O-P-Q-R-S-T-U-V-W-X-Y-Z

Hausa to English Words list

A-B-C-D-E-F-G-H-I-J-K-L-M-N-O-R-S-T-U-W-Y-Z

Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.

The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.

Each words came along with parts of speech.

We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions

We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.

We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.

However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.

Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.

Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.

The dictionary is frequently updated and it works both online and offline.

If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible

Aika Zuwa

Whatsapp

© Copyright 2014-2021 Shamsuddeen Inc. all right reserved