meaning of secure in Hausa | Hausa Dictionary | English Hausa Dictionary
kamus
Hausa Dictionary
Our App | Koyon Turanci |Quran Search






Definition of secure in Hausa

secure

adjective /sɪˈkjʊər/
1. Ƙam ƙam
2. Mai tsaro
3. Mai ɗaurewa (abun da zai iya ci gaba da wakana na tsawan lokaci)
4. Wanda ya tsira daga haɗari
5. Sakin jiki

verb /sɪˈkjʊə/
6. Samu
7. Tsare

Example of secure in a sentence

  1. Ƙam ƙam
  2. Hold this securely. riƙe wannan ƙam ƙam.

    I don't think the door is secure. bana tinanin ƙofar ta (kullu) ƙam ƙam.

    Confirm that all windows and doors are secure before you leave the area. a tabbata dukkan tagogi da ƙofofi sun (kullu) ƙam ƙam kafin ka bar gurin.

  3. Mai tsaro
  4. Hoodlums attempted to break into a secure prison in Lagos but to no avail. 'yan iska sun yi yunƙurin kutsawa cikin gidan kaso mai tsaro dake jihar Lagos amma sun gaza.

    The prison reside in a secure location. gidan kason yana guri ne mai tsaro.

    People can't get access to covid-19 palliative warehouse because is in a secure army barracks. mutane baza su iya kaiwa ga gidan ajiyar kayayyakin tallafin korona ba saboda suna cikin bariki ne mai tsaro.

  5. Mai ɗaurewa
  6. Having a capital of two million naira made his company more secure. samun jarin naira miliyan biyu ya sanya kanfanin nashi ya kafu sosai.

    I'll marry if I've a secure job. zan yi aure idan na samu tsayayyiyar sana'a.

    Is blogging a secure way to make a living? shin sanya bayanai a duniyar gizo hanya ce ta samun kuɗaɗen dogaro da kai mai ɗaurewa?

    The future of Nigeria as one country looks secure. akwai yuwuwar Nigeria zata ci gaba da kasancewa a matsayin ƙasa ɗaya.

  7. Wanda ya tsira daga haɗari
  8. The house is built in a way that it can be more secure against theft. an gina gidan ne a yanayin da zai iya kasancewa ɓarayi baza su iya shiga ba.

    Precious metals are kept in a secure box. an ajiye ma'adinai masu daraja ne a akwati wanda zai iya hana wannan ma'adanan lalacewa.

  9. Sakin jiki
  10. Hausas left Enugu state because they don't feel secure in the state. Hausawa sun bar jihar Enugu saboda hankalin su bai kwanta ba a jihar.
  11. Samu
  12. Only elites children secure job with the central bank. yaran manya ne kawai suke iya samun aiki a babban bankin ƙasa.

    Which company secure the contract? wani kanfani ne ya samu kwantiragin?

  13. Tsare
  14. We pay them to secure the market. muna biyan sune domin su riƙa bawa kasuwar tsaro.

    Saving in bank is the best way to secure fund. ajiya a banki itace hanyar data fi dacewa ayi anfani da ita gurin tsare dukiya.


Probably Related words: insecure

English Hausa Dictionary/Kamus

English to Hausa Words list

A-B-C-D-E-F-G-H-I-J-K-L-M-N-O-P-Q-R-S-T-U-V-W-X-Y-Z

Hausa to English Words list

A-B-Ɓ-C-D-Ɗ-E-F-G-H-I-J-K-Ƙ-L-M-N-O-R-S-T-U-W-Y-'Y-Z

Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.

The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.

Each words came along with parts of speech.

We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions

We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.

We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.

However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.

Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.

Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.

The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.

If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible

Aika Zuwa

Whatsapp

Copyright © 2014-2024 kamus.com.ng. All rights reserved