meaning of more in Hausa | Hausa Dictionary | English Hausa Dictionary
kamus
Hausa Dictionary
Our App | Koyon Turanci |Quran Search


English Hausa Dictionary/Kamus

English To Hausa Hausa To English© Copyright 2014-2021 Shamsuddeen Inc. All right reserved

Definition of more in Hausa

more

determiner, pronoun & adverb /mɔːr/
1. Mai yawa, da yawa
2. Ana yin anfani dashi domin yin comparative na yawancin adjective da adverb
3. More and more: idan abu yana cigaba da ƙaruwa
4. The more...the more/less: idan abu yayi yawa ko ƙaranci sakamakon shi ma zai yi yawa ko yayi ƙaranci

Example of more in a sentence
 1. Da yawa, mai yawa
 2. Meters distributed aren't enough, we need some more supply. mitocin da aka rarraba basu isa ba, muna buƙatar ƙari.

  The police sent to disperse the protesters were overwhelmed, they can't control more protesters. 'yan sandan da aka tura su tarwatsa masu zanga zanga sun gaza, baza su iya ji da masu zanga zanga da yawa ba.

  You should add some more sugar to the gruel. ya kamata ka ƙara sanya sikari a kunun.

  Introvert and shy people listen more and talk less unlike their extrovert counterparts. mutane masu zurfin ciki da mutane masu kunya suna sauraron magana sosai kuma suna yin magana kaɗan, ba kamar takwarorin su masu ɗabi'ar extrovert ba.

  Although Niger Republic is larger than Nigeria, more people live in Nigeria than in Niger Republic. duk da cewa jamhuriyar Nijar ta fi Nigeria girman ƙasa, mutanen dake Nigeria sun fi waɗanda ke jamhuriyar Nijar yawa.

  Her parents aren't happy to find out that she spend more time on social media than her study. iyayenta basu ji daɗi ba da suka fahimci cewa tana kashe lokaci akan kafofin sada zumunta fiye da akan karatu.

  One million naira taxes on lower class is more than tax, is a pure wickedness. harajin naira miliyan akan talakawa ya wuce a kira shi da haraji, wannan tsabagen mugunta ce kawai.

  Hausa has more Arabic loan words than English loan words. Akwai kalmomi da yawa na larabci da Hausawa suka aro fiye da waɗanda suka aro a turanci.

  Save as much money as you can for retirement. ka tara kuɗi iya yadda zaka iya domin anfani dasu lokacin da zaka bar aiki.

 3. Ana yin comparative dashi
 4. She's no longer considered more beautiful as she grow older. yanzu ba'a mata kallon kyakkyawa sosai da ta fara tsufa.

  Why should we reside in rural area, why can't we find a more modern place to relocated? akan me zamu tare a karkara, don me baza mu nemo gurin da yake da ci gaba ba domin mu tare?

  You couldn't be more young in the next ten years. baza ka kasance da sauran ƙuruciya sosai ba nan da shekaru goma.

  He think southern part of the country is peaceful place to live, but he finds it much more violent than Northern part of the country. yana tinanin cewa yankin kudancin ƙasar guri ne mai zaman lafiya da mutane zasu iya rayuwa, amma sai ya gane cewa gurin yafi arewacin ƙasar rikici.

 5. Idan abu yana cigaba da ƙaruwa
 6. The country is becoming more and more devastated. ƙasar tana cigaba da lalacewa
 7. Idan abu yayi yawa ko ƙaranci to sakamakon zai yawa ko ƙaranci
 8. The more you buy, the more you pay. iya yawan abun daka siya iya yawan kuɗin da zaka biya

  The more you pretend to be smart, the less people will believe you. kana ƙara yawan kuranta kanka ne mutane suna ƙara yawan rashin yarda da kai

English to Hausa Words list

A-B-C-D-E-F-G-H-I-J-K-L-M-N-O-P-Q-R-S-T-U-V-W-X-Y-Z

Hausa to English Words list

A-B-C-D-E-F-G-H-I-J-K-L-M-N-O-R-S-T-U-W-Y-Z

Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.

The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.

Each words came along with parts of speech.

We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions

We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.

We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.

However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.

Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.

Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.

The dictionary is frequently updated and it works both online and offline.

If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible

Aika Zuwa

Whatsapp

© Copyright 2014-2021 Shamsuddeen Inc. all right reserved