meaning of form in Hausa | Hausa Dictionary | English Hausa Dictionary
kamus
Hausa Dictionary
Our App | Koyon Turanci |Quran Search


English Hausa Dictionary/Kamus

English To Hausa Hausa To English© Copyright 2014-2021 Shamsuddeen Inc. All right reserved

Definition of form in Hausa

form

verb, noun /fɔːm/
1. Samu, wanzu, tattaru, samar
2. Takadda mai rubutu ta hukuma
3. Nau'i
4. Sura ko siffa
5. Wani sashin kalma da yake da ma'ana ta musamman
6. Ajin karatu

Example of form in a sentence
 1. Samu, wanzu, tattaru, samar
 2. Zamfara state was formed by Ibrahim badamasi babangida. Ibrahim Badamasi babangida shine ya ƙirƙiro da jihar Zamfara.

  The river forms the boundary between Nigeria and Benin. Ruwane ya samar da iyaka tsakanin Najeriya da benin.

  In English, the past tense is usually formed by adding 'ed'. A turancin ingilishi, akoda yaushe akan samad da 'past tense ne ta hanyar yin anfani da haruffan 'ed'

  People formed around the venue. mutane sun tattaru a gurin da za'a yi taron.

  Wisdom began to form in her mind. hikima ya fara zuwan mata a zuciya.

  People from different ethnic groups formed Nigerian government. mutane daga sassa daban daban na Nigeria ne suka kafa gwamnatin ƙasar.

  US invasion in Iraq formed Islamist fighters. mamaye ƙasar Iraqi da Amurka tayi shi yayi sanadiyyar ɓullar ƙungiyoyi masu tsatstsauran ra'ayin addinin musulinci.

 3. Takadda mai rubutu ta hukuma
 4. Fill in the form using biro. ka cike kakaddar ta hanyar anfani da biro
 5. Nau'i
 6. Bicycle is a form of transfort in most parts of Nigeria. Keke na daga cikin hanyoyin sufuri a yawancin sassan Nigeria

  Walking and running are forms of exercise for shedding weight. yin tafiya da kuma gudu wasu nau'in motsa jiki ne domin rage munmunan ƙiba.

  Body language is a form of non-verbal communication. saƙwannin da jiki yake nunawa wani salon aika saƙwanni ne da ba sai anyi anfani da murya ba.

  The father's only form of affection towards his children is paying their bills. biyan ma yara kuɗaɗen da suke buƙata shine kawai damuwar da uban yake nunawa ga 'ya'yan shi.

  Malaria drugs can be taken in liquid or tablet form. Za'a iya yin anfani da kodai sanfurin maganin malaria na ruwa ko kuma na ƙwayoyi.

 7. Sura ko siffa
 8. Some buildings in Abuja were built in the form of lion. wasu gine gine a Abuja an gina sune a siffar Zaki.

 9. Wani sashin kalma da yake da ma'ana ta musamman
 10. 'Phones' is the plural form of 'Phone'. Kalmar 'Phones' shine yanayin yanda ake rubuta jam'in 'Phone'

  Present continuous form of "eat" is "eating". "eating" shine ake rubutawa domin nuna cewa ana kan cin abinci a maimakon "eat"

  "Hers" is the possessive form of "her". "Hers" shine alamar mallaka na mace.


  "Wasn't" is the short form of "Was not".
  "Wasn't" shine ake yin anfani dashi domin taƙaita kalmar "Was not"

 11. Ajin karatu
 12. Wannan kalmar kuma zata iya dauƙar ma'anan 'ajin karatu' (koda yake dai wannan ya zama tsohon yayi yanzu, gwamma kayi anfani da 'class')

English to Hausa Words list

A-B-C-D-E-F-G-H-I-J-K-L-M-N-O-P-Q-R-S-T-U-V-W-X-Y-Z

Hausa to English Words list

A-B-C-D-E-F-G-H-I-J-K-L-M-N-O-R-S-T-U-W-Y-Z

Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.

The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.

Each words came along with parts of speech.

We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions

We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.

We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.

However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.

Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.

Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.

The dictionary is frequently updated and it works both online and offline.

If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible

Aika Zuwa

Whatsapp

© Copyright 2014-2021 Shamsuddeen Inc. all right reserved