Clicky • Home
 • Hausa Quran Search
 • Koyon Turanci
 • Exercises
 • Download Our offline Android App
 • Download more Apps
 • English Hausa Dictionary

  Kamus na Turanci da Hausa

  English to Hausa Words list

  A-B-C-D-E-F-G-H-I-J-K-L-M-N-O-P-Q-R-S-T-U-V-W-X-Y-Z

  Hausa to English Words list

  A-B-C-D-E-F-G-H-I-J-K-L-M-N-O-R-S-T-U-W-Y-Z


  Last Thirty Words


  lobe noun /ləʊb/ (anatomy) sashin wata gaɓar jiki daya rabe da ...
  distributive adjective /dɪˈstrɪbjətɪv/ idan abubuwa suna aiki a rabe ...
  accouplement noun /əˈkʌpəlmənt/ haɗe tagwayen abubuwa biyu tare ...
  constancy noun /ˈkɒnstnsi/ daidaituwa ...
  bestow verb /bɪˈstəʊ/ bayar da (lambar girmamawa ko kyauta) ...
  with respect to sth a bisa la'akari da ...
  in respect of sth a bisa la'akari da ...
  satirical adjective /səˈtɪrɪkl/ aikatawa cikin fara'a ...
  sorority noun /səˈrɒrəti/ ƙungiyar ɗalibai mata a jami'o'i ...
  vitriolage kaiwa mutum farmaki ta hanyar yin anfani da acid ...
  solipsism noun /ˈsɒlɪpsɪzm/ imani cewa abubuwan da kake da masaniya ne ...
  disorient verb /dɪˈsɔːriənt/ rikita mutum ta yadda zai rasa gurin zuwa ...
  ubiquity noun /juːˈbɪkwəti/ kasancewar abu a ko ina ...
  univariate adjective /ˌjuːnɪˈvɛərɪɪt/ wanda yake da <a href='/variable.html'>variable</a> guda ɗaya kawai ...
  nonetheless adverb /ˌnʌnðəˈles/ duk da abun daya wakana ...
  morbidity noun /mɔːˈbɪdəti/ 1. Kasancewa mutum yana fama da wata cuta 2. Yawan ...
  conflate verb /kənˈfleɪt/ cakuɗa ...
  social norm ra'ayoyi, ɗabi'u da sauran abubuwan da mutane suka yi amanna ...
  its determiner /ɪts/ na abu (wanda ba mutun ba) da aka ...
  contentment noun /kənˈtentmənt/ wadatar zuci (kasancewa ka gamsu da yanayin rayuwarka ...
  yoga noun /ˈjəʊɡə/ atisayen motsa jiki da ƙwaƙwalwa daya samo asali ...
  counter-intuitive adjective /ˌkaʊntərɪnˈtʃuːɪtɪv/ idan abu baya faruwa a yanayin da kake ...
  underappreciate verb /ʌndərəˈpriːʃɪeɪt/ rashin mutunta mutum ko wani abu ...
  exacerbation noun /ɪɡˌzæsəˈbeɪʃn/ ƙara tsananta matsala ...
  exacerbate verb /ɪɡˈzæsəbeɪt/ tsananta matsala ...
  predispose verb /ˌpridɪˈspoʊz/ ƙaddara yadda tunani, halayya ko yanayin mutum zai ...
  indiscretion noun /ˌɪndɪˈskreʃn/ rashin nuna kulawa (musamman ta hanyar bayyana sirri ...
  discreet adjective /dɪˈskriːt/ yin takatsantsan domin gudun kada kayi taɓargaza (musammam ...
  indiscreet adjective /ˌɪndɪˈskriːt/ rashin nuna kulawa (musamman ta hanyar bayyana sirri ...
  precipitous adjective /prɪˈsɪpɪtəs/ 1. Kasancewa za'a iya ɗarewa guri mai gangara 2. Kasancewa ...
  precipitously adverb /prɪˈsɪpɪtəsli/ cikin hanzari ...
  delegitimise verb /ˌdiːləˈdʒɪtəmaɪz/ sanya abu ya zama ba ƙarɓaɓɓe ba ...
  delegitimize verb /ˌdiːləˈdʒɪtəmaɪz/ sanya abu ya zama ba ƙarɓaɓɓe ba ...
  flabbergast verb /ˈflæbəɡɑːst/ girgiza mutum ta hanyar gaya masa abun da ...
  flabbergasted adjective /ˈflæbəɡɑːstɪd/ girgiza (wato yin mamaki sosai saboda gamuwa da ...
  proactive adjective /ˌprəʊˈæktɪv/ ɗaukan mataki tun kafin abubuwa su faru bawai ...
  resting heart rate yawan bugawan da zuciyarka zata riƙa yi duk minti guda ...
  considerate adjective /kənˈsɪdərət/ halin kirki da taimakon al'umma ...
  cortisol noun /ˈkɔːtɪzɒl/ (chemistry) sinadarin <a href='/hormone.html">hormone</a> da ake yin anfani ...
  conscientious adjective /ˌkɒnʃiˈenʃəs/ bada himma gurin aiki ...
  gravitate verb /ˈɡrævɪˌteɪt/ raɓan abun dake burge ka ...
  egalitarianism noun /ɪˌɡælɪˈteəriənɪzm/ ra'ayin dake nuna cewa kowa ya samu 'yanci ...
  formidable adjective /ˈfɔːmɪdəbl/ wanda zai iya tsoratar dakai ko sawa ka ...
  biceps noun /ˈbaɪseps/ babbar tsoka ta gaban hannu ...
  extroversion noun /ekstrəˈvɜːʒən/ ƙoƙari gurin yin hulɗa da jama'a ba tare ...
  calibration noun /ˌkælɪˈbreɪʃn/ 1. Gurin da aka zana a jikin ma'auni 2. Duba ...
  facultative adjective /ˈfakəlˌtətɪv/ 1. Wanda sai kaso ne zai faro ba wai ...
  heaven forbid Allah ya kiyaye faruwan haka ...
  God forbid Allah ya kiyaye faruwan haka ...
  conditioning noun /kənˈdɪʃnɪŋ/ tsara ko horar da mutum ko dabba domin ...
  desperately adverb /ˈdesprətli/ 1. Matuƙa 2. Yin abu komai hatsarin shi saboda kana ...
  turn out phrasal verb /tɜːn aʊt/ zamantowa, ƙarkewa ...
  imbecile noun /ˈɪmbəsiːl/ wawan mutum ...
  imbecility noun /ˌɪmbəˈsɪləti/ wawanci ...
  whereabouts noun & adverb /ˈweərəbaʊts/ gurin da mutum ko abu yake ...
  sire noun /ˈsaɪər/ namijin dabba, musammam doki ...
  amphitheatre noun /ˈæmfɪˌθɪətə/ gurin da yake a kewaye da ake ajiye ...
  spier noun /spaɪər/ ɗan leƙen asiri ...
  burger noun /ˈbɜːɡə/ wani kalan abinci da ake soyawa ...
  lava noun /ˈlɑːvə/ dutse da yake narkewa sannan ya fito daga ...
  serenity noun /səˈrenəti/ natsuwa ...
  adventitious adjective /ˌædvenˈtɪʃəs/ abun daya faru ba tare da anso ba ...
  late bloomer noun /ˌleɪt ˈbluːmɚ/ mutumin da sai daga baya ne yake ...
  chant verb /tʃɑːnt/ 1. Rera waƙa 2. Nanata wata kalma noun /tʃɑːnt/ 3. Kalmar da ...
  promiscuous adjective /prəˈmɪskjuəs/ idan mutum ɗaya yana yin jima'i da mutane ...
  outweigh verb /ˌaʊtˈweɪ/ kasancewa abu yafi wani abun fifiko ...
  lethality noun /liːˈθalɪti/ kasancewa abu zai iya yin kisa ...
  inertia noun /ɪˈnɜːʃə/ rashin sha'awan aikata abu ...
  preemptive adjective /ˌpriːˈemptɪv/ fara ɗaukar mataki kafin faruwan abu ...
  barbiturate noun /bɑːˈbɪtʃrət/ magani mai ƙarfi wanda yake sa mutum ya ...
  necropolis noun /nekˈrɒplɪs/ tsohuwar maƙabarta ...
  graveyard noun /ˈɡreɪvjɑːd/ ƙabari ...
  excessively adverb /ekˈsesɪvli/ sosai, matuƙa ...
  overly adverb /ˈəʊvli/ matuƙa, sosai ...
  closet noun /ˈklɒzɪt/ kabad ...
  synecdoche noun /sɪˈnekdəki/ ɗauko wani yanki na magana domin wakiltar sauran ...
  trekking tattaki ...
  trek noun & verb /trek/ 1. Tattaki 2. Yin tattaki ...
  dustpan noun /ˈdʌstpæn/ abun kwashe shara ...
  demographic adjective /ˌdeməˈɡræfɪk/ abun daya shafi yin nazari akan yawan jama'a ...
  disparate adjective /ˈdɪsprət/ idan komai na abu daban ne ...
  disparity noun /dɪˈspærəti/ rashin kasancewa iri ɗaya (= banbanci) ...
  make the most of morar abu yadda ya kamata ...
  make the most of something morar abu yadda ya kamata ...
  rapport noun /ræpˈɔː/ alaƙa, fahimtar mutum ...
  hyperbole noun /haɪˈpɜːbli/ ƙarfafa abun da kake magana a kai misali: ...
  parlour noun /ˈpɑːlə/ sana'a ...
  bullshit noun /ˈbʊlʃɪt/ shirme ...
  plausible adjective /ˈplɔːzəbl/ wanda akwai alamar gaskiya tattare dashi ...
  point out something jan hankali zuwa ga abu ...
  hold out phrasal verb /həʊld aʊt/ 1. Cigaba da kare kanka daga mahara 2. ...
  seedling noun /ˈsiːdlɪŋ/ shuka wacce ta tsiro kuma ake yin anfani ...
  proffer verb /ˈprɒfər/ 1. Kasancewa ka tara abubuwa da yawa a gurin ...
  artisan noun /ˈɑːtɪzæn/ mutumin daya ƙware gurin yin abubuwa da hannu ...
  artisanal adjective /ˈɑːrtɪznl/ wanda aka yi shi da hannu ...
  coverage noun /ˈkʌvrɪdʒ/ 1. Rahoto akan wani muhinmin abu 2. Kasancewa abu ya ...
  copulate verb /ˈkɒpjəleɪt/ yin jima'i ...
  raunchy adjective /ˈrɔːntʃi/ wanda ya shafi jima'i kai tsaye ...
  polyglot adjective & noun /ˈpɒliɡlɒt/ 1. Iya yin magana da harsuna da ...
  conjugation noun /ˌkɒndʒuˈɡeɪʃn/ yanayin yadda kalmar aiki (verb) take aiki a ...
  conjugate verb /ˈkɒndʒəɡeɪt/ samar da yanayi daban daban na yadda fi'ili ...
  disbandment noun /dɪsˈbændmənt/ dakatar da aikin da wata tawaga take yi ...
  alligator noun /ˈælɪɡeɪtə/ wani nau'in kada ...
  cellphone noun  /ˈselfəʊn/ wayar salula ...
  governance noun /ˈɡʌvnəns/ shugabanci ...
  lever noun /ˈliːvə(r)/ 1. Mariƙin da ake yin anfani dashi gurin inji 2. ...
  leverage noun /ˈliːvərɪdʒ/ 1. Yin tasiri akan abun da wani zai yi 2. ...
  depletion noun /dɪˈpliːʃn/ laƙumewa, ƙararwa ...
  orchestrate verb /ˈɔːkɪstreɪt/ 1. Tsara waƙar da za'a saurara 2. Kitsa (tsara abu ...
  barricade noun /ˈbærɪkeɪd/ shingen da aka jera domin hana mutane wucewa ...
  downplay verb /ˌdaʊnˈpleɪ/ nuna cewa abu bashi da wani muhinmanci sosai ...
  downtime noun /ˈdaʊntaɪm/ lokacin da na'ura bata yin aiki ...
  agent provocateur noun /ˌæʒɑ̃ː prəˌvɒkəˈtɜː/ mutumin dake ingiza wasu su aikata aikin ...
  cold war noun /ˌkəʊld ˈwɔː/ yaƙin cacan baki ...
  renewable energy makamashi wanda ake samu daga rana, iska, batir da dai ...
  fossil fuel noun /ˈfɒs lˌfjʊəl/ mai wanda ake yin anfani dashi a ...
  settle a score (idiom) hukunta mutum akan wani tsohon laifi daya aikata maka ...
  filmmaker noun /ˈfɪlmˌmeɪkə/ mutumin dake shirya fina finai ...
  panel noun /ˈpænl/ 1. Majalisar da aka zaɓa domin bada shawara 2. Wani ...
  lawmaker noun /ˈlɔːˌmeɪkə/ mutumin da yake da alhaki gurin sanya doka ...

  Aika Zuwa

  Whatsapp

  Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.

  The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.

  Each words came along with parts of speech.

  We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions

  We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.

  We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.

  However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.

  Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.

  Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.

  The dictionary is frequently updated and it works both online and offline.

  If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible


  © Copyright 2014-2020 Shamsuddeen Inc. all right reserved