Clicky • Home
 • Hausa Quran Search
 • Koyon Turanci
 • Exercises
 • Download Our Android Apps
 • Download More Apps
 • English Hausa Dictionary

  Kamus na Turanci da Hausa

  English to Hausa Words list

  A-B-C-D-E-F-G-H-I-J-K-L-M-N-O-P-Q-R-S-T-U-V-W-X-Y-Z

  Hausa to English Words list

  A-B-C-D-E-F-G-H-I-J-K-L-M-N-O-R-S-T-U-W-Y-Z  Write English or Hausa word in the text box below and click on search button to get instant definition.


  <<    Shafi na 2 cikin 16    Gaba
  tanker noun /ˈtæŋ.kər/ jirgin ruwa ko wani abin hawa na ƙarfe ...
  tantalize verb /ˈtæntəlaɪz/ wanda zai sanya ka sha'awan abun da baza ...
  tantalum noun /ˈtæntələm/ wani nau'in ma'adanin kimiyya ...
  Tanzania noun /ˌtæn.zəˈniː.ə/ wata ƙasa dake gabashin nahiyar Afrika ...
  Tanzanian adjective /ˌtæn.zəˈniː.ən/ mai alaƙa da ƙasar Tanzania ko mutanen wannan ...
  tap noun /tæp/ fanfo na ruwa ...
  tape noun /teɪp/ kaset, ma'aunin auna tsayi ...
  Taraba wata jiha dake arewa maso gabashin Naijeriya da Shugaban mulkin ...
  target noun & verb /ˈtɑːɡɪt/ 1. Wani mutum ko wani guri da ...
  tariff noun /ˈtærɪf/ 1. Harajin da ake biya akan kayayyakin da ake ...
  tarnish verb /ˈtɑːnɪʃ/ 1. Koɗe 2. Ɓata sunan wani ...
  tarsier noun /ˈtɑːsɪə/ wani nau'in ƙaramin dabban <a href="/primate.html">primate</a> mai cin ...
  task noun /tɑːsk/ aiki, ma'anan kalmar ta kusa tazo ɗaya da ...
  taste noun, verb /teɪst/ ɗanɗano, ɗanɗana ...
  taste buds noun /ˈteɪst ˌbʌdz/ ƙwayoyin halittu dake harshe waɗanda suke ba ...
  tasteful adjective /ˈteɪst.fəl/ abu mai ɗanɗano ...
  tasteless adjective /ˈteɪst.ləs/ abu maras ɗanɗano ...
  taster noun /ˈteɪ.stər/ mai ɗanɗano ...
  tasting noun /ˈteɪstɪŋ/ yin ɗanɗano da harshe ...
  tasty adjective /ˈteɪ.sti/ abinci ko abin sha mai daɗin ɗanɗano ...
  tattle verb /ˈtætl/ kai ƙarar wani akan wani abu da yake ...
  tattoo noun /təˈtuː/ wani tambari da ake yiwa fatan mutum ...
  tattooist noun /təˈtuː.ɪst/ mutumin da yake yiwa fatan mutum tambari ...
  taught verb /tɔːt/ koyarwa (idan akai anfani da kalmar a lokacin ...
  taunt noun & noun /tɔːnt/ tsokana ...
  taut adjective /tɔːt/ wanda ya ɗauru sosai ...
  tauten verb /ˈtɔːtn/ ɗaurewa ƙam ƙam ...
  tautology noun /tɔːˈtɒlədʒi/ faɗar magana iri ɗaya sau biyu a cikin ...
  tax noun & verb /tæks/ 1. Haraji 2. Ɗaurawa mutun haraji ...
  tax avoidance gujewa biyan haraji ...
  tax collector mai amsan haraji ...
  tax payer mai biyan haraji ...
  taxable adjective /ˈtæksəbl/ wanda za'a iya biyan haraji akan sa ...
  taxation noun /tækˈseɪʃn/ amsar haraji ...
  taxi noun /ˈtæk.si/ motar haya ...
  taxonomist noun /tækˈsɒnəmɪst/ mutumin daya karanci darasin <a href="/taxonomy.html">taxonomy</a> ...
  taxonomy noun /tækˈsɒnəmi/ wani darasi da yake bayani akan tsara abubuwa ...
  taxpayer noun /ˈtækspeɪər/ mai biyan haraji ...
  TB 1. A fannin kiwan lafiya wato 'medical', wannan kalmar tana ...
  tea noun /tiː/ shayi ...
  teach verb /tiːtʃ/ koyar, koya ...
  teachable adjective /ˈtiːtʃəbl/ wanda za'a iya koyarwa ...
  teacher noun /ˈtiːtʃər/ mai koyarwa ...
  teaching noun /ˈtiːtʃɪŋ/ koyarwa, malanta ...
  teaching hospital asibitin horas da likitoci ...
  team noun /tiːm/ ƙungiyar 'yan wasan motsa jiki ...
  tear verb, noun /teər/ yaga, hawaye ...
  tear gas noun /ˈtɪə ɡæs/ barkonon tsohuwa (wani gas mai sa hawaye ...
  tease verb, noun /tiːz/ 1. Zolaya, tsokana. 2. Mai yin tsokana. 3. Mai tada ...
  tebular adjective /ˈtæbjələ(r)/ wanda aka tsara a bisa siffar tebur (table) ...
  <<    Shafi na 2 cikin 16    Gaba

  Aika Zuwa

  Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.

  The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.

  Each words came along with parts of speech.

  We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.

  We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.

  However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.

  Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.

  Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.

  The dictionary is frequently updated and it works both online and offline.

  If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible


  © Copyright 2014-2020 Shamsuddeen Inc. all right reserved