Clicky • Home
 • Hausa Quran Search
 • Koyon Turanci
 • Exercises
 • Learn Hausa Letters
 • Download Our Android Apps
 • Download More Apps
 • English Hausa Dictionary

  Kamus na Turanci da Hausa

  English to Hausa Words list

  A-B-C-D-E-F-G-H-I-J-K-L-M-N-O-P-Q-R-S-T-U-V-W-X-Y-Z

  Hausa to English Words list

  A-B-C-D-E-F-G-H-I-J-K-L-M-N-O-R-S-T-U-W-Y-Z  Write English or Hausa word in the text box below and click on search button to get instant definition.


  <<    Shafi na 2 cikin 40    Gaba
  salivate verb /ˈsæl.ɪ.veɪt/ tara yawu a baki ...
  sallow adjective /ˈsæləʊ/ fatar turawa wacce ta koma launin ɗorawa saboda ...
  salmon noun /ˈsæmən/ wani nau'in kifin teku ...
  salmonella noun /ˌsæl.məˈnel.ə/ wani nau'in bacteria da yake cikin abinci wanda ...
  salon noun /ˈsæl.ɒn/ wajen yin aski ...
  salt noun /sɒlt/ gishiri ...
  salty adjective /ˈsɒl.ti/ abin daya ƙunshi gishiri ...
  salubrious adjective /səˈluːbrɪəs/ guri mai tsafta ...
  salutary adjective /ˈsæljəteri/ kasancewa kana da babban tasiri akan abu ...
  salute verb /səˈluːt/ girmamawar soji ta hanyar ɗaga hannu zuwa kusa ...
  Salvadorean noun /ˌsæl.vəˈdɔː.ri.ən/ mutumin ƙasar El Salvador. adjective /ˌsæl.vəˈdɔː.ri.ən/ mai alaƙa da ...
  salvage verb, noun /ˈsæl.vɪdʒ/ tsiratar, ceto ...
  salvation noun /sælˈveɪ.ʃən/ ceto ...
  salve noun /sælv/ wani abu wanda zaka iya sanyawa a jikin ...
  salvo noun /ˈsæl.vəʊ/ 1. Harba bindigogi da yawa a lokaci guda 2. Idan ...
  Samaritan noun /səˈmær.ɪ.tən/ mai bayar da agaji ...
  samarium noun /səˈmeəriəm/ wani nau'in ma'adanin kimiyya ...
  same adjective /seɪm/ iri guda ...
  sameness noun /ˈseɪmnəs/ iri guda ...
  Samoa noun /səˈməʊ.ə/ wata ƙasa dake tekun Pacific wacce tsibirai ne ...
  Samoan adjective /səˈməʊ.ən/ mai alaƙa da ƙasar Samoa ko mutanen wannan ...
  sample noun /ˈsɑːmpl/ samfuri (wani ɗan yanki daga cikin abu domin ...
  San Marinese noun /ˌsæn.mæ.rɪnˈiːz/ mutumin ƙasar San Marino ...
  San Marino noun /ˌsæn məˈriː.nəʊ/ wata ƙaramar ƙasa dake yammacin Turai ...
  sanatorium noun /ˌsænəˈtɔːriəm/ wani guri kamar dai asibiti inda ake jinyar ...
  sanctify verb /ˈsæŋktɪfaɪ/ sanya abu ya zamto mai tsarki ...
  sanctimonious adjective /ˌsæŋk.tɪˈməʊ.ni.əs/ wanda yake abu sai kace yafi kowa tsoran ...
  sanctity noun /ˈsæŋk.tɪ.ti/ zamantowa mai tsarki ...
  sanctuary noun /ˈsæŋk.tʃʊə.ri/ gurin tsira, guri mai tsarki ...
  sanctum noun /ˈsæŋk.təm/ guri mai tsarki ...
  sand noun /sænd/ garin ƙasa ...
  sane adjective /seɪn/ kasancewa kana da hankali ...
  sang verb /sæŋ/ yin waƙa (idan akai anfani da kalmar a ...
  sanguine adjective /ˈsæŋɡwɪn/ kasancewa kana da yaƙinin cewa abu mai kyau ...
  sanitary adjective /ˈsæn.ɪ.tər.i/ tsaftace guri domin kiwon lafiya ...
  sanitation noun /ˌsæn.ɪˈteɪ.ʃən/ kiyaye lafiyan al'umma ta hanyar kauda abubuwa masu ...
  sanitize verb /ˈsænɪtaɪz/ tsaftace ...
  sanity noun /ˈsænɪti/ hankali ...
  sank verb /sæŋk/ idan mutum ko wani abu ya nitse a ...
  sap noun /sæp/ wani ruwa a jikin bishiya ko wani tsiro ...
  sapient adjective /ˈseɪpiənt/ mai basira ...
  sapiosexual noun & adjective /ˌseɪpɪəʊˈsɛkʃʊəl/ 1. Kasancewa basirar wani tana tayar maka ...
  sapphire noun /ˈsæfaɪə/ wani nau'in ma'adani mai daraja da galibi ake ...
  sarcasm noun /ˈsɑːkæzm/ habaici ...
  sarcastic adjective /sɑːˈkæstɪk/ na habaici ...
  sardine noun /sɑːˈdiːn/ wani irin ƙaramin kifi wanda galibi akan sayad ...
  sardonic adjective /sɑːˈdɒnɪk/ isgilanci ...
  sarin noun /ˈsɑː.rɪn/ wani nau'in gas mai guba wanda ake anfani ...
  sarsaparilla noun /ˌsɑː.spəˈrɪl.ə / wata nau'in bishiya mai manyan jijiyoyi ...
  sartorial adjective /sɑːˈtɔː.ri.əl/ wanda ya shafi ɗinkin kayan maza ...
  <<    Shafi na 2 cikin 40    Gaba

  Aika Zuwa

  Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.

  The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.

  Each words came along with parts of speech.

  We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.

  We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.

  However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.

  Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.

  Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.

  The dictionary is frequently updated and it works both online and offline.

  If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible


  © Copyright 2014-2019 Shamsuddeen Inc. all right reserved