Clicky • Home
 • Hausa Quran Search
 • Koyon Turanci
 • Exercises
 • Learn Hausa Letters
 • Download Our Android Apps
 • Download More Apps
 • English Hausa Dictionary

  Kamus na Turanci da Hausa

  English to Hausa Words list

  A-B-C-D-E-F-G-H-I-J-K-L-M-N-O-P-Q-R-S-T-U-V-W-X-Y-Z

  Hausa to English Words list

  A-B-C-D-E-F-G-H-I-J-K-L-M-N-O-R-S-T-U-W-Y-Z  Write English or Hausa word in the text box below and click on search button to get instant definition.


  <<    Shafi na 2 cikin 17    Gaba
  Ramadan wata na tara a kalandar musulinci lokacin da musulmai ke ...
  ramble verb /ˈræmbl/ yawan buɗe ido zuwa wani sashi na ƙasa ...
  rambler noun /ˈræmblər/ mutumin da yake yawan buɗe idanu a wani ...
  Rambo noun /ˈræmbəʊ/ wani ƙarfaffan mutum hatsabibi ...
  ran guduwa (idan akai anfani da kalmar a lokacin daya wuce) ...
  rancour noun /ˈræŋ.kə / cigaba da jin haushin abun daya riga ...
  random adjective /ˈrandəm/ 1. Wanda ya auku bisa tsautsayi (ba tare da ...
  rang bugun kararrawa (idan akai anfani da kalmar a lokacin daya ...
  range noun /reɪndʒ/ jerin abubuwa iri ɗaya masu nau'uka dabam dabam ...
  rank noun /ræŋk/ matsayin da mutum ya kai a gurin aiki ...
  ranking noun /ˈræŋkɪŋ/ matsayin ingancin abu idan aka kwatanta shi da ...
  ransom noun /ˈræn.səm/ fansa ...
  rap noun /ræp/ wata irin kiɗi da waƙa ...
  rape verb /reɪp/ fyaɗe ...
  rapid adjective /ˈræp.ɪd/ mai faruwa da sauri ...
  rapidly noun /rəˈpɪd.ɪ.li/ mai faruwa cikin sauri ...
  raping fyade ...
  rapist noun /ˈreɪ.pɪst/ mutumin da yayi wa wani fyaɗe ...
  rapper noun /ˈræp.ər/ mutumin da yake yin waƙa mai suna "rap" ...
  rapture noun /ˈræp.tʃə/ farin ciki ...
  rare adjective /reər/ abun da baya faruwa koda yaushe ...
  rarely adverb /ˈreə.li/ mai faruwa jifa-jifa ...
  rat noun /ræt/ ɓera ...
  rate noun /reɪt/ ma'aunin auna gudun inda abu ya auku ...
  rather adverb /ˈrɑː.ðər/ a maimakon wani abu dabam ...
  rather than a maimakon ...
  ratify verb /ˈræt.ɪ.faɪ/ rattaɓa hannu akan wani rubutaccen alƙawari ...
  rating noun /ˈreɪ.tɪŋ/ auna inganci, muhimmanci ko shaharan da abu yake ...
  ratio noun /ˈreɪ.ʃi.əʊ/ ana anfani dashi ne domin nuna yanayin yanda ...
  ration noun /ˈræʃ.ən/ ƙayyade iya yawan adadin abin da mutane zasu ...
  rational adjective /ˈræʃ.ən.əl/ wanda ya dogara akan hujja ...
  rationale noun /ˌræʃəˈnɑːl/ hujja ...
  rationalism noun /ˈræʃnəlɪzəm/ imani cewa kowani abu ya dogara ne bisa ...
  rationalist noun /ˈræʃnəlɪst/ mutumin da yayi imani da 'rationalism' ...
  rationalistic adjective /ˌræʃnəˈlɪstɪk/ mutumin da yayi imani da 'rationalism' ...
  rattle verb /ˈrætl/ wani irin ƙara ...
  ravage verb /ˈræv.ɪdʒ/ illata, lalata ...
  raven noun /ˈreɪ.vən/ hankaka ...
  raw adjective /rɔː/ ɗanye ...
  raw material albarkatun ƙasa ...
  ray noun /reɪ/ wani siririn layi na haske ko zafin wuta ...
  raze verb /reɪz/ hallaka gari gabaki ɗaya ...
  razor noun /ˈreɪ.zər/ aska ...
  razor blade reza ...
  re yana nufin sake yin abu kuma (idan aka sanya shi ...
  reach verb /riːtʃ/ isa, cimma ...
  reachable adjective /ˈriːtʃ.ə.bl/ wanda za'a iya kaiwa zuwa gare shi ...
  react verb /riˈækt/ maida martani ...
  reaction noun /riˈæk.ʃən/ martani ...
  reactivate verb /riˈæk.tɪ.veɪt/ sanya abu ya sake yin aiki ...
  <<    Shafi na 2 cikin 17    Gaba

  Aika Zuwa

  Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.

  The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.

  Each words came along with parts of speech.

  We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.

  We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.

  However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.

  Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.

  Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.

  The dictionary is frequently updated and it works both online and offline.

  If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible


  © Copyright 2014-2019 Shamsuddeen Inc. all right reserved