Clicky • Home
 • Hausa Quran Search
 • Koyon Turanci
 • Exercises
 • Learn Hausa Letters
 • Download Our Android Apps
 • Download More Apps
 • English Hausa Dictionary

  Kamus na Turanci da Hausa

  English to Hausa Words list

  A-B-C-D-E-F-G-H-I-J-K-L-M-N-O-P-Q-R-S-T-U-V-W-X-Y-Z

  Hausa to English Words list

  A-B-C-D-E-F-G-H-I-J-K-L-M-N-O-R-S-T-U-W-Y-Z  Write English or Hausa word in the text box below and click on search button to get instant definition.


  <<    Shafi na 2 cikin 18    Gaba
  maintain verb /meɪnˈteɪn/ kula da abu yanda ya kamata ...
  maintenance noun /ˈmeɪn.tɪ.nəns/ lura ko kula da abu (= ɗawainiya) ...
  maize noun /meɪz/ masara ...
  majestic adjective /məˈdʒɛstɪk/ na zati ...
  majesty noun /ˈmadʒɪsti/ zati ...
  major adjective /ˈmeɪ.dʒər/ 1. Jigo (wanda yafi saura mahimmanci). 2. babban jami'in ...
  majority noun /məˈdʒɒr.ə.ti/ mafi yawanci ...
  majority leader shugaban masu rinjaye (musammam na majalisar dattawa) ...
  make verb /meɪk/ yi, haɗa ...
  maker noun /ˈmeɪkər/ mai haɗawa ...
  making noun /ˈmeɪkɪŋ/ haɗawa ...
  Makurdi babban birnin jihar Benue ...
  maladroit adjective /ˌmæləˈdrɔɪt/ wanda bai bayar da sakamakon da ake buƙata ...
  malady noun /ˈmalədi/ cuta ...
  Malagasy adjective /mæ.ləˈɡæ.si/ mai alaƙa da ƙasar Madagascar ko yaren da ...
  malaise noun /maˈleɪz/ rikicewa ...
  malapropism noun /ˈmaləprɒˌpɪzəm/ kuskuran yin anfani da wata kalma a wani ...
  malaria noun /məˈleə.ri.ə/ zazzaɓin cizon sauro ...
  malarkey magana mara ma'ana ...
  Malawi noun /məˈlɑː.wi/ wata ƙasa dake kudancin nahiyar Afrika ...
  Malawian adjective /məˈlɑː.wi.ən/ mai alaƙa da ƙasar Malawi noun /məˈlɑː.wi.ən/ mutumin ƙasar ...
  malayalam noun, adjective /ˌmaləˈjɑːləm/ 1. Wani yare da ake anfani dashi a ...
  Malaysia noun /məˈleɪ.zi.ə/ wata ƙasa dake kudu maso gabashin nahiyar Asiya ...
  Malaysian adjective /məˈleɪ.zi.ən/ mai alaƙa da ƙasar Malaysia. noun /məˈleɪ.zi.ən/ mutumin ƙasar ...
  malcontent noun /ˈmalkəntɛnt/ mutumin da bai gamsu ba kuma yake tawaye. ...
  Maldives noun /ˈmɔːl.diːvz/ wata ƙasa dake tekun India wacce ƙananun tsibirai ...
  Maldivian adjective /mɔːlˈdiːv.i.ən/ mai alaƙa da ƙasar Maldives, mutanen wannan ƙasar ...
  male adjective /meɪl/ jinsin maza ...
  male chauvinism ƙiyayyan maza akan mata ...
  male chauvinist ƙiyayyan maza akan mata ...
  malefactor noun /ˈmalɪˌfaktə/ mujrimi (wanda ya aikata laifi) ...
  malevolent adjective /məˈlɛvələnt/ mugu ...
  malformation adjective /malfɔːˈmeɪʃən/ naƙasu a jikin abu. ...
  Mali noun /ˈmɑː.li/ wata ƙasa dake yammacin nahiyar Afrika ...
  Malian adjective /ˈmɑː.li.ən/ mai alaƙa da ƙasar Mali ko mutanen wannan ...
  malice noun /ˈmæl.ɪs/ makirci ...
  malicious adjective /məˈlɪʃ.əs/ na makirci ...
  malinger verb /məˈlɪŋɡə/ wayincewa da rashin lafiya domin gujewa aiki ...
  malleable adjective /ˈmalɪəbəl/ (ƙarfe ko wani abu) wanda za'a iya lanƙwasa ...
  malnutrition noun /ˌmæl.njuːˈtrɪ.ʃən/ tamuwa (ciwon da rashin cin abinci mai gina ...
  malpractice noun /ˌmælˈpræk.tɪs/ kasancewa mutum bai aikin shi yadda ya kamata ...
  Malta noun /mɔːl.tə/ wata ƙasa wacce tsibiri ce dake yankin tekun ...
  Maltese adjective /ˌmɒlˈtiːz/ mai alaƙa da ƙasar Malta, mutanen wannan ƙasar ...
  mama noun /məˈmɑː/ mahaifiya ...
  mammal noun /ˈmæm.əl/ dabbar da zata iya shayar da ɗanta da ...
  mammary adjective /ˈmæm.ər.i/ a fannin ilimin kimiyya na 'biology', wannan kalmar ...
  mammography noun /məˈmɒɡ.rə.fi/ yin anfani da fasahar X-ray domin duba kansan ...
  mammoth noun & adjective /ˈmæməθ/ 1. Wani nau'in jibgegen dabba mai kama ...
  man noun /mæn/ mutum namiji, ɗan adam (mutum namiji ko mace) ...
  man made adjective /ˌmænˈmeɪd/ wanda mutum ya haɗa ko ya ƙirƙiro da ...
  <<    Shafi na 2 cikin 18    Gaba

  Aika Zuwa

  Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.

  The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.

  Each words came along with parts of speech.

  We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.

  We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.

  However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.

  Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.

  Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.

  The dictionary is frequently updated and it works both online and offline.

  If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible


  © Copyright 2014-2019 Shamsuddeen Inc. all right reserved