Clicky • Home
 • Hausa Quran Search
 • Koyon Turanci
 • Exercises
 • Download Our offline Android App
 • Download more Apps
 • English Hausa Dictionary

  Kamus na Turanci da Hausa

  English to Hausa Words list

  A-B-C-D-E-F-G-H-I-J-K-L-M-N-O-P-Q-R-S-T-U-V-W-X-Y-Z

  Hausa to English Words list

  A-B-C-D-E-F-G-H-I-J-K-L-M-N-O-R-S-T-U-W-Y-Z


  <<    Shafi na 2 cikin 3    Gaba
  kick off farawa ...
  kick over the traces (idiom) yin hali mara kyau tare da nuna rashin ɗa'a ...
  kick somebody out korar mutum daga guri ...
  kick the bucket (idiom) ka mutu ...
  kick the habit (idiom) daina yin wani abu mai cutarwa da kake yi ...
  kick the tires (idiom) duba abu da kyau kafin ka siya ...
  kick up your heels (idiom) yin abun da kake jin daɗin yi ...
  kick your heels (idiom) idan an tilasta maka ka tsaya na tsawan lokaci ...
  kick yourself (idiom) jin haushi saboda ka aikata kuskure ...
  kid noun /kɪd/ yaro ko yarinya ...
  kidnap verb /ˈkɪd.næp/ yin garkuwa da wani (= sace) ...
  kidney noun /ˈkɪd.ni/ ƙoda ...
  kids yara ...
  kill verb /kɪl/ 1. Kashe abu mai rai 2. Dakatar da abu noun /kɪl/ 3. ...
  kill sth off lalata abu gabaki ɗaya ...
  kill two birds with one stone (idiom) yin nasara akan abubuwa biyu a karan farko ...
  killer noun /ˈkɪl.ər/ makashi ...
  killing noun /ˈkɪlɪŋ/ kashewa ...
  kilo noun /ˈkiː.ləʊ/ yana nufin 'kilogram' ...
  kilobyte noun /ˈkɪl.ə.baɪt/ ma'aunin auna bayanan na'urar computer wanda yake dai ...
  kilogram noun /ˈkɪl.ə.ɡræm/ ana rubutashi a taƙaice 'kg', ma'aunin auna nauyi ...
  kilogramme noun /ˈkɪl.ə.ɡræm/ ana rubutashi a taƙaice 'kg' ma'aunin auna nauyi ...
  kilometer noun /ˈkɪləmiːtər/ (yadda ake rubuta kalmar 'kilometre' da turancin Amurka) ...
  kilometre noun /ˈkɪləmiːtər/ ma'aunin auna tsayi wanda yake daidai da 1000 ...
  kilowatt noun /ˈkɪləwɒt/ ma'aunin auna ƙarfin wutan lantarki wanda yake daidai ...
  kin noun /kɪn/ magajinka (idan ka mutu) ...
  kind noun /kaɪnd/ 1. Nau'i, iri adjective /kaɪnd/ 2. Kirki ...
  kindergarten noun /ˈkɪn.dəˌɡɑː.tən/ makarantar ƙananun yara masu shekaru daga biyu zuwa ...
  kindle verb /ˈkɪndl/ kunna wuta ...
  kindly adverb /ˈkaɪndli/ 1. A cikin halin kirki 2. Dahalla (za'a iya anfani ...
  kindness noun /ˈkaɪndnəs/ kirki ...
  king noun /kɪŋ/ sarki ...
  kingdom noun /ˈkɪŋ.dəm/ masarauta ...
  kiosk noun /ˈkiː.ɒsk/ wani ƙaramin kanti akan hanya inda ake sayad ...
  Kiribati noun /ˈkɪr.ɪˌbæs/ wata ƙasa dake yankin tekun Pacific wacce tsibirai ...
  kiss verb /kɪs/ sunbata ...
  kissing sumbata ...
  kitchen noun /ˈkɪtʃ.ən/ madafa (ɗakin dafa abinci) ...
  kite noun /kaɪt/ 1. Jirgin leda da yara suke wasa dashi. 2. Wani ...
  kitten noun /ˈkɪt.ən/ ƙanƙanuwar mage ...
  kleptocracy noun /ˌklɛpˈtɒkrəsɪ/ gwamnati mai sace dukiyar ƙasa ...
  kleptomania noun /ˌkleptəˈmeɪniə/ yawan son yin sata ba tare da wani ...
  kleptomaniac noun /ˌkleptəˈmeɪniæk/ mutumin dake da matsanancin sha'awan son yin sata ...
  KM yanda ake rubuta 'kilometre' a taƙaice ...
  knack noun /næk/ ƙwarewa ...
  knap noun /nap/ saman tsauni ...
  knead verb /niːd/ lugwigwita ...
  kneading lugwigwitawa ...
  knee noun /niː/ gwiwa ...
  kneecap noun /ˈniːkæp/ ƙashin dake gwiwan ƙafa ta gaba ...
  <<    Shafi na 2 cikin 3    Gaba

  Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.

  The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.

  Each words came along with parts of speech.

  We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions

  We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word. (this work is on progress, audio pronunciations for some words may be unavailable at the moment)

  We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.

  However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.

  Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.

  Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.

  The dictionary is frequently updated and it works both online and offline.

  If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible

  Aika Zuwa

  Whatsapp

  © Copyright 2014-2021 Shamsuddeen Inc. all right reserved