Clicky • Home
 • English to Hausa Translation
 • Koyon Turanci
 • Exercises
 • Learn Hausa Letters
 • Download Our Mobile Apps
 • Other Services
 • English Hausa Dictionary

  Kamus na Turanci da Hausa

  English to Hausa Words list

  A-B-C-D-E-F-G-H-I-J-K-L-M-N-O-P-Q-R-S-T-U-V-W-X-Y-Z

  Hausa to English Words list

  A-B-C-D-E-F-G-H-I-J-K-L-M-N-O-R-S-T-U-W-Y-Z  Write English or Hausa word in the text box below and click on search button to get instant definition.


  <<    Shafi na 2 cikin 9    Gaba
  garrulous adjective /ˈɡarjʊləs/ mai yawan magana ...
  gas noun /ɡæs/ wani nau'in sinadari mai kama da iska wanda ...
  gas lamp fitila mai anfani da gas ...
  gas oil wani kalan mai wanda ake samu daga fetur kuma ake ...
  gastric adjective /ˈɡæstrɪk/ kalmar 'medical' wacce take nufin 'abun daya shafi ...
  gastric flu wata cuta dake shafan tunbin mutum amma dai bata daɗewa ...
  gastritis noun /ɡæˈstraɪtɪs/ kalmar 'medical' wacce take nufin 'wata cuta dake ...
  gastroenteritis noun /ˌɡæstrəʊˌentəˈraɪtɪs/ kalmar 'medical' wacce take nufin 'wata cuta dake ...
  gastrointestinal adjective /ˌɡæstrəʊɪnˈtestɪnl/ kalmar 'medical' wacce take nufin 'abun daya shafi ...
  gastronomic adjective /ˌɡæstrəˈnɒmɪk/ wanda ya shafi dafawa da cin abinci mai ...
  gastronomy noun /ɡaˈstrɒnəmi/ cin abinci mai kyau ...
  gate noun /ɡeɪt/ ƙofar gida ...
  gather verb /ˈɡæð.ər/ tattara ...
  gatherer noun /ˈɡæðərər/ mai tattarawa ...
  gathering noun /ˈɡæðərɪŋ/ tarawa ...
  gaunt adjective /ɡɔːnt/ ramamme ...
  gauze noun /ɡɔːz/ wani siririn farin ƙyalle mai huji huji wanda ...
  gave /ɡeɪv/ bayarwa (idan akai anfani da kalmar a lokacin daya ...
  gawk verb /ɡɔːk/ sawa mutane ido. ...
  gawp verb /ɡɔːp/ kallon abu na tsawon lokaci kana mamaki ...
  gay adjective, noun /ɡeɪ/ luwaɗi, Ɗan luwaɗi ...
  gaze verb /ɡeɪz/ ƙura wa abu ido ...
  gb gigabyte ...
  GCE Yana nufin 'General Certificate of Education' (wata jarabawa da ɗaliban ...
  GDP yana nufin 'Gross Domestic Product' (wato ɗaukacin darajan da kayan ...
  gear noun /ɡɪər/ abun ƙara saurin mota, babur ko keke ...
  gecko noun /ˈɡek.əʊ/ tsaka (wata irin ƙanƙanuwar halitta mai kama da ...
  gee exclamation /dʒiː/ ana anfani dashi don nuna cewa kana mamaki ...
  geek noun /ɡiːk/ bagidaje (mutumin da baiyi sunaba saboda yana sanye ...
  geese noun /ɡiːs/ ƙwaƙwa (wata nau'in agwagwa wacce kukanta yake kama ...
  geezer noun /ˈɡiː.zər/ yana nufin 'a man' ...
  gel noun /dʒel/ wani irin mai da ake gyaran gashi dashi ...
  gelignite noun /ˈdʒelɪɡnaɪt/ wani abun fashewa mai ƙarfin gaske ...
  gem noun /dʒem/ wani irin dutse mai daraja da ake yin ...
  Gemini noun /ˈdʒem.ɪ.naɪ/ wata alama ta mutanen da aka haifa tsakanin ...
  gender noun /ˈdʒen.dər/ jinsin halitta (kasantuwa mace ko na miji) ...
  gender dysphoria kalmar 'medical' wacce take nufin 'kasancewar mutum yana jin an ...
  gene noun /dʒiːn/ duba gurin 'genetics' ...
  genealogist noun /ˌdʒiː.niˈæl.ə.dʒɪst/ mutumin dake karantar tarihin iyalai ...
  genealogy noun /ˌdʒiː.niˈæl.ə.dʒi/ yin nazari akan tarihin iyalai ...
  general adjective /ˈdʒen.ər.əl/ na kowa, babban jami'in soja ...
  general election Zaɓen dake baiwa dukkanin masu kada ƙuri'a a cikin ƙasa ...
  general strike yajin aikin gama gari ...
  generalization noun /ˌdʒen.ər.əl.aɪˈzeɪ.ʃən/ maganar da zata iya zamana gaskiya a gurin ...
  generally adverb /ˈdʒen.ə r.əl.i/ gabaki ɗaya ...
  generate verb /ˈdʒen.ə.reɪt/ sanya abu ya auku ko ya samu ...
  generation noun /ˌdʒen.əˈreɪ.ʃən/ mutane sa'o'in juna waɗanda suka rayu ko suke ...
  generative adjective /ˈdʒɛnərətɪv/ wanda ya shafi hayayyafa ...
  generator noun /ˈdʒen.ər.eɪ.tər/ na'urar samad da lantarki ...
  generic adjective /dʒɪˈnɛrɪk/ na gamayya ...
  <<    Shafi na 2 cikin 9    Gaba

  Aika Zuwa

  Kamus.com.ng is an online English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.

  The website provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.

  Each words came along with parts of speech.

  We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.

  We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.

  However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.

  Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, philosophy, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.

  Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.

  The dictionary is frequently updated and it works online, so no need to download anything. but we also have offline android app if you wish to access the dictionary without internet connection. download the app from play store. it works offline without internet access

  If you found any word that was not included please send us the word and we'll add the word as soon as possible


  © Copyright 2014-2018 Shamsuddeen Inc. all right reserved