canteen | noun /kænˈtiːn/ kanti ... | |
canter | noun & verb /ˈkæntə(r)/ gudu kaɗan kaɗan da doki yake ... | |
cantonment | noun /kanˈtɒnmənt/ sansanin soji. ... | |
cantor | noun /ˈkantɔː/ jami'in dake waƙe waƙe a majami'a ... | |
canvass | verb & noun /ˈkanvəs/ 1. Neman ƙuri'u gurin wasu. 2. Neman goyon ... | |
cap | noun /kæp/ hula ... | |
capability | noun /ˌkeɪ.pəˈbɪl.ɪ.ti/ iya yin wani abu musamman abu mai wahala ... | |
capable | adjective /ˈkeɪpəbl/ iya (samun ƙwarewa ko ikon yin wani abu) ... | |
capacious | adjective /kəˈpeɪʃəs/ fili mai yalwa. ... | |
capacitance | noun /kəˈpasɪtəns/ kalmar 'physics' wacce take nufin kasancewar abu zai ... | |
capacitor | noun /kəˈpæs.ɪ.tər/ wata na'ura da ake anfani da ita domin ... | |
capacity | noun /kəˈpæs.ə.ti/ iya yawan abun da mazubi zai ɗauka ... | |
Cape Verde | noun /ˌkeɪp ˈvɜːd/ wata ƙasa dake yammacin nahiyar Africa wacce ... | |
Cape Verdean | noun /ˌkeɪp ˈvɜː.di.ən/ mutumin ƙasar Cape Verde. adjective /ˌkeɪp ˈvɜː.di.ən/ mai ... | |
capillary | noun /kəˈpɪl.ər.i/ (kalmar 'anatomy') wani ƙaramin bututu wanda jini yake ... | |
capital | noun /ˈkæp.ɪ.təl/ 1. Babban birnin ƙasa. 2. Babban harafi. 3. Uwar kuɗi ko ... | |
capital punishment | hukuncin kisa ... | |
capitalize | verb /ˈkapɪtəlʌɪz/ 1. Samar ma da kamfani jari. 2. Yin rubutu da ... | |
capitation | noun /ˈkapɪtəlʌɪz/ haraji ko wani kuƙi da aka caji kowa ... | |
capitulate | verb /kəˈpɪt.jʊ.leɪt/ yarda da abin da kake adawa dashi ... | |
capon | noun /ˈkeɪpən/ zakaran da aka yiwa dandatsa ... | |
capricious | adjective /kəˈprɪʃəs/ sauya hali kwatsam. ... | |
capsize | noun & verb /kap.sʌɪz/ kifewar kwale kwale a cikin ruwa. ... | |
capsule | noun /ˈkæp.sjuːl/ wani ƙaramin mazubi mai ƙunshe da magani wanda ... | |
captain | noun /ˈkæp.tɪn/ 1. Shugaban ƙungiya. 2. Shugaban jirgin ruwa. 3. Bobbin jami'in ... | |
captaincy | noun /ˈkæptənsi/ zamantowa shugaban wata ƙungiyar 'yan wasa ... | |
caption | noun /ˈkæp.ʃən/ kalmomi da aka rubuta a saman ko ƙasan ... | |
captivate | verb /ˈkaptɪveɪt/ ɗauke hankalin mutane. ... | |
captivating | adjective /ˈkaptɪveɪtɪŋ/ mai ɗaukan hankali. ... | |
captivation | noun /kaptɪˈveɪʃən/ jan hankalin mutane ... | |
captive | adjective /ˈkæp.tɪv/ Wanda aka kamo a matsayin firsina, musamman sanadiyyar ... | |
captivity | noun /kæpˈtɪv.ɪ.ti/ aje mutum a matsayin firsina ... | |
captor | noun /ˈkæp.tər/ mutumin da yake kama mutane a matsayin firsinoni ... | |
capture | verb /ˈkæp.tʃər/ kama wani a matsayin firsina ... | |
car | noun /kɑːr/ ƙaramar mota mai ƙafafuwa huɗu ... | |
car park | gurin da ake ajiye motoci. ... | |
car wash | gurin da ake wanke motoci. ... | |
carbine | noun /ˈkɑːbʌɪn/ bindiga mai sarrafa kanta. ... | |
carbohydrate | noun /ˌkɑː.bəʊˈhaɪ.dreɪt/ wani sinadari kamar dai sikari ko 'starch' wanda ... | |
carbolic | noun /kɑːˌbɒl.ɪkˈæs.ɪd/ wani sinadari wanda yake kashe ƙwayar cutar bacteria ... | |
carbon | noun /ˈkɑː.bən/ wani nau'in sinadarin kimiyya ... | |
carbon cycle | noun /ˈkɑr·bənˌsɑɪ·kəl/ yanayin yanda sinadarin 'carbon' yake canzawa ... | |
carbon dating | wata hanya da ake bi domin lissafa shekarun daɗaɗɗun kayayyaki ... | |
carbon di'oxide | wata iska dake samuwa idan mutane ko dabbobi suka yi ... | |
carbon dioxide | wata iskar gas wacce mutane da dabbobi suke fitarwa idan ... | |
carbon monoxide | wata gas mai ɗauke da guba wacce take samuwa idan ... | |
carbon paper | wata kalar baƙar takadda ko shuɗi da ake anfani da ... | |
carbonic acid | a fannin ilmin kimiyya na 'chemistry', wannan kalmar tana nufin ... | |
carbonize | sanya abu ya zamto 'carbon' ... | |
carborundum | ™ noun /ˌkɑːbəˈrʌndəm/ a fannin ilmin kimiyya na 'chemistry', wannan ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible