Clicky • Home
 • Hausa Quran Search
 • Koyon Turanci
 • Exercises
 • Download Our offline Android App
 • Download more Apps
 • English Hausa Dictionary

  Kamus na Turanci da Hausa

  English to Hausa Words list

  A-B-C-D-E-F-G-H-I-J-K-L-M-N-O-P-Q-R-S-T-U-V-W-X-Y-Z

  Hausa to English Words list

  A-B-C-D-E-F-G-H-I-J-K-L-M-N-O-R-S-T-U-W-Y-Z


  <<    Shafi na 3 cikin 35    Gaba
  ablation noun /əˈbleɪ.ʃən/ a fannan darasin kimiyya na 'geology' wannan kalmar ...
  ablative adjective /ˈæblətɪv/ yanayin yanda 'noun', 'pronoun' ko 'adjective' yake nuna ...
  ablaze adjective /əˈbleɪz/ ƙunan wuta ...
  able adjective /ˈeɪ.bəl/ daman yin abu ...
  able bodied adjective /ˈeɪbl ˈbɒdid/ jiki mai lafiya ...
  able seaman phrase /ˈeɪbl ˈsiːmən/ wani ƙaramin matsayi a rundunar sojin ruwan ...
  ableism noun /ˈeɪblɪzəm/ nuna rashin adalci ga nakasassu wajen samar da ...
  ablution noun /əˈbluː.ʃən/ wanke wani ɓarin jiki ...
  ablutions wanke jiki ...
  ably duba gurin 'able' ...
  ABM yana nufin 'Automatic Banking Machine' (na'urar zarar kuɗi ta banki) ...
  abnegate verb /ˈæbnɪɡeɪt/ hana kanka abun da kake so ...
  abnegation noun /ˌæbnɪˈɡeɪʃn/ hana kanka abun da kake so ...
  abnormal adjective /æbˈnɔːməl/ wanda ya banbanta da abun da aka saba ...
  abnormality noun /ˌæbnɔːˈmæləti/ wanda ya banbanta da abun da aka saba ...
  Abo wata kalmar zagi da ake anfani da ita domin zagan ...
  aboard adverb, preposition /əˈbɔːd/ na kai ko na cikin ababan hawa ...
  abode noun /əˈbəʊd/ gurin da mutum yake rayuwa ...
  abolish verb /əˈbɒlɪʃ/ kawo ƙarshen doka ...
  abolition verb /əˈbɒlɪʃ/ kawo ƙarken doka ...
  abolitionist noun /ˌæb.əˈlɪʃ.ən.ɪst/ mutumin da yake da ra'ayin ganin an soke ...
  abomasum noun /æbəˈmeɪsəm/ yanki na huɗu kuma na ƙarke a tunbin ...
  abominable adjective /əˈbɒm.ɪ.nə.bəl/ abun ƙyama ...
  abominate verb /əˈbɒmɪneɪt/ ƙyamata ...
  abomination noun /əˌbɒmɪˈneɪʃən/ abun ƙyama ...
  aboriginal adjective /ˌæbəˈrɪdʒənl/ na <a href="/aborigine.html">aborigine</a> ...
  aborigine noun /ˌæbəˈrɪdʒəni/ ɗaya daga cikin ƙabilun mutanen ƙasar Australia ...
  abort verb /əˈbɔːt/ 1. Zubar da cikin mace 2. Dakatar da abu kafin ...
  abortion noun /əˈbɔːʃən/ 1. Zubar da cikin mace 2. Gaza samun nasara ...
  abortionist noun /əˈbɔː.ʃən.ɪst/ mutumin da yake zubar da cikin mata ...
  abortive adjective /əˈbɔːtɪv/ wanda bai samu nasara ba ...
  abound verb /əˈbaʊnd/ yalwata ...
  about preposition /əˈbaʊt/ 1. Kimanin 2. Dangane da 3. <b><i>be about to do sth:</i></b> ...
  about turn noun & verb /əbaʊtˈtɛːn/ juyawa domin kallon ɗayan ɓangaren ...
  above adverb, preposition /əˈbʌv/ sama da, fiye da, wuce ...
  abracadabra exclamation /ˌæbrəkəˈdæbrə/ wata kalma da matsafa suke yin anfani da ...
  abrade verb /əˈbreɪd/ a fannin ƙereƙere, wannan kalmar tana nufin 'karcewa' ...
  Abrahamic adjective /ˌeɪbrəˈhæmɪk/ wanda ya shafi addinin Kirista, musulinci da kuma ...
  abrasion noun /əˈbreɪ.ʒən/ a fannin ƙereƙere, wannan kalmar tana nufin 'karcewa' ...
  abrasive adjective /əˈbreɪ.sɪv/ wani sinadari da ake anfani dashi gurin goge ...
  abrasively adverb /əˈbreɪsɪvli/ wannan kalmar 'adverb' na kalmar 'abrasive' ce, domin ...
  abrasiveness noun /əˈbreɪsɪvnəs/ duba gurin <a href="/abrasive.html">abrasive</a> ...
  abreast adverb /əˈbrest/ 1. Kasancewa mutane suna gab da gab da juna 2. ...
  abridge verb /əˈbrɪdʒ/ 1. Gajartar da wani littafi, finafinai da dai sauransu ...
  abridgement noun /əˈbrɪdʒmənt/ 1. Gajartar da wani littafi, finafinai da dai sauransu ...
  abroad adverb /əˈbrɔːd/ waje, ƙasar waje ...
  abrogate verb /ˈæbrəɡeɪt/ kawo ƙarshen wata doka ...
  abrogation noun /ˌæbrəˈɡeɪʃn/ kawo ƙarshen wata doka ta hanyar maye gurbin ...
  abrupt adjective /əˈbrʌpt/ abin da ya faru kwatsam ba zato ba ...
  abruptly adverb /əˈbrʌptli/ abin da ya faru kwatsam ba zato ba ...
  <<    Shafi na 3 cikin 35    Gaba

  Aika Zuwa

  Whatsapp

  Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.

  The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.

  Each words came along with parts of speech.

  We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions

  We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.

  We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.

  However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.

  Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.

  Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.

  The dictionary is frequently updated and it works both online and offline.

  If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible


  © Copyright 2014-2021 Shamsuddeen Inc. all right reserved