Y | harafi na ishirin da biyar a jerin haruffan turanci ... | |
Y chromosome | noun /ˈwaɪˌkrəʊ.mə.səʊm/ kalmar 'genetics' wacce take nufin 'sex chromosome' ... | |
y'all | yana nufin 'You all' ... | |
yacht | noun /jɒt/ wani irin kwale kwale ... | |
yachting | noun /ˈjɒtɪŋ/ gasar yin tsere a kan wani nau'in kwale ... | |
yachts man | mutumin da yake tuƙin wani nau'in kwalekwale da ake kira ... | |
yahoo | noun /ˈjɑː.huː/ mutum mai giggiwa ... | |
Yahweh | noun /ˈjɑːweɪ/ yana nufin 'Jehovah' ... | |
yak | noun /jæk/ wata nau'in dabba mai kama da saniya wacce ... | |
yakka | noun /ˈjækə/ yana nufin aiki (musamman aikin ƙarfi) ... | |
yam | noun /jæm/ doya ... | |
Yank | verb /jæŋk/ wata kalmar zagi wacce ake anfani da ita ... | |
Yankee | noun /ˈjæŋ.ki/ mutumin da yazo daga wata jiha a arewacin ... | |
yap | verb /jæp/ haushin karnuka musamman ƙananu ... | |
yard | noun /jɑːd/ 1. Filin da yake cikin wani gida. 2. Ma'aunin auna ... | |
yardage | noun /ˈjɑːdɪdʒ/ duba gurin 'yard' ... | |
yarn | noun /jɑːn/ zaren da aka naɗa kuma ake yin anfani ... | |
yarrow | noun /ˈjærəʊ/ wata kalar tsiro ... | |
yawn | verb /jɔːn/ yin hamma ... | |
yaws | noun /jɔːz/ wata kalar cutar fata wacce ke sanadiyyar fitowar ... | |
ye | pronoun /jiː/ (ba'a yin anfani da wannan kalmar yanzu) yana ... | |
yea | adverb /jeɪ/ (ba'a yin anfani da wannan kalmar yanzu) yana ... | |
yeah | adverb /jeə/ yana nufin "yes" ... | |
year | noun /jɪər/ shekara ... | |
yearling | noun /ˈjɪəlɪŋ/ jaririyar dabba (musamman doki) ... | |
yearly | adverb /ˈjɪəli/ na shekara shekara (mai faruwa duk shekara) ... | |
yearn | verb /jɜːn/ matsanancin sha'awan abu ... | |
yearning | noun /ˈjɜːnɪŋ/ sha'awa ... | |
yeast | noun /jiːst/ wani sinadari da ake anfani dashi domin yin ... | |
yellow | noun /ˈjel.əʊ/ rawaya (launi mai ruwan ɗorawa ko kuma ruwan ... | |
yellow card | wani katin gargadi da alƙalin wasa yake baiwa ɗan wasa ... | |
yellow fever | ciwan shawara ... | |
yellowish | adjective /ˈjel.əʊ.ɪʃ/ mai launin 'yellow' ... | |
yelp | verb /jelp/ yin ihu ... | |
Yemen | noun /ˈjem.ən/ wata ƙasa dake yankin gabas ta tsakiya na ... | |
Yemeni | adjective /ˈjem.ə.ni/ mai alaƙa da ƙasar Yemen ko mutanen wannan ... | |
Yen | noun /jen/ kuɗin ƙasan Japan ... | |
Yenagoa | Babban birnin jihar Bayelsa ... | |
yes | adverb /jes/ E ... | |
yester year | shekarar data gabata ... | |
yesterday | adverb /ˈjes.tə.deɪ/ jiya ... | |
yesteryear | noun /ˈjes.tə.jɪər/ shekarar data gabata ... | |
yet | adverb /jet/ tukunna (abun da bai riga ya faru ba, ... | |
YHA | yana nufin 'Youth Hostels Association' (wata ƙungiya a wasu ƙasashe ... | |
yield | verb /jiːld/ samar ... | |
Yobe | wata jiha dake arewa maso gabashin Naijeriya da shugaban mulkin ... | |
yoghurt | noun /ˈjɒɡ.ət/ wani nau'in abincin da ake yinsa da madara ... | |
Yola | babban birnin jihar Adamawa ... | |
yolk | noun /jəʊk/ gwaiduwa (abin tsakiyan cikin ƙwai mai launin ruwan ... | |
Yoruba | 1. Wata ƙabilan dake zaune a kudu maso yammacin Naijeriya ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently updated and it works both online and offline. Download the app from play store (free version). The free version lacks auto-suggestion and bookmarks, searching for words may be boring
Download the app from play store (paid version for 100 Naira). The paid version has auto-suggestion and bookmarks, searching for words is instantaneous
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible