Clicky • Home
 • Hausa Quran Search
 • Koyon Turanci
 • Exercises
 • Learn Hausa Letters
 • Download Our Android App
 • Download More Apps
 • English Hausa Dictionary

  Kamus na Turanci da Hausa

  English to Hausa Words list

  A-B-C-D-E-F-G-H-I-J-K-L-M-N-O-P-Q-R-S-T-U-V-W-X-Y-Z

  Hausa to English Words list

  A-B-C-D-E-F-G-H-I-J-K-L-M-N-O-R-S-T-U-W-Y-Z  Write English or Hausa word in the text box below and click on search button to get instant definition.


  <<    Shafi na 1 cikin 15    Gaba
  T harafi na ashirin a jerin haruffan turanci ...
  T-shirt ƙaramar riga ...
  tabernacle noun /ˈtæbənækl/ gurin bautar wasu kiristoci ...
  table noun /ˈteɪbl/ teburi ...
  table tennis ƙwallon teburi ...
  tablet noun /ˈtæb.lət/ ƙwayar magani ...
  tabloid adjective /ˈtæblɔɪd/ ƙaramar jarida mai cike da hotuna ...
  tabulate verb /ˈtæbjuleɪt/ jera abu a bisa jeri na 'table' ...
  tacit adjective /ˈtæsɪt/ mai sauƙin fahimta (ba tare da anyi maka ...
  tack noun /tæk/ 1. Ƙaramar ƙusa mai malfa 2. Kayayyakin da ake hawa ...
  tackle verb /ˈtækl/ yunƙurin ƙwace ƙwallo daga hannun abokin da kuke ...
  tact noun /takt/ ƙwazo ...
  tactic noun /ˈtæktɪk/ hanyar da kake bi gurin cimma wani abu ...
  tactical adjective /ˈtæktɪkl/ wanda ya shafi hanyoyin da kake bi gurin ...
  tactician noun /tækˈtɪʃn/ mutumin da yake da ƙwarewa gurin tsara hanyar ...
  tactile adjective /ˈtæktaɪl/ wanda ya shafi ji a jiki idan wani ...
  tactless adjective /ˈtaktləs/ rashin ƙwazo ...
  taekwondo noun /ˌtaɪ ˌkwɒn ˈdəʊ/ wani nau'in damben ƙasar Korea ...
  tag noun /tæɡ/ a fannin fasahar na'ura mai ƙwaƙwalwa, wannan kalmar ...
  tail noun /teɪl/ bindi ...
  tailgate noun /ˈteɪlɡeɪt/ ƙofar mota ta baya gurin da ake buɗewa ...
  Tailor noun /ˈteɪ.lər/ maɗinki ...
  tailoring noun /ˈteɪlərɪŋ/ sana'ar yin ɗinki ...
  taint verb /teɪnt/ 1. Ɓata 2. Tabo (na wani abun daya ɓata maka ...
  Taiwan noun /taɪˈwɑːn/ wata ƙasa wacce tsibiri ce dake gabashin nahiyar ...
  Taiwanese adjective /ˌtaɪ.wəˈniːz/ mai alaƙa da ƙasar Taiwan ko mutanen wannan ...
  Tajik adjective /tɑːˈdʒiːk/ mai alaƙa da ƙasar Tajikistan. noun /tɑːˈdʒiːk/ mutumin ƙasar ...
  Tajikistan noun /tɑːˈdʒiː.kɪˌstɑːn/ wata ƙasa dake tsakiyar nahiyar Asiya ...
  take verb /teɪk/ ɗauka, ɗauko, ɗauki ...
  take away abincin da zaka siya a gidan saida abinci domin ci ...
  take off kawar da, tuɓe ...
  takeaway noun /ˈteɪkəweɪ/ 1. Gidan da yake siyar da abinci irin wanda ...
  taken verb /ˈteɪ.kən/ idan an riga an ɗauke abu ...
  takeover noun /ˈteɪkˌəʊ.vər/ karbe iko ...
  talcum powder hoda mai ƙamshi ...
  tale noun /teɪl/ labarin ƙanzan kurege (ƙarya) ...
  talent noun /ˈtæl.ənt/ mutumin da yake da ƙwarewa gurin yin wani ...
  talented adjective /ˈtæləntɪd/ mutumin da ya ƙware gurin yin wani abu ...
  talk verb /tɔːk/ magana ...
  talkative adjective /ˈtɔːkətɪv/ yawan magana ...
  talker noun /ˈtɔː.kər/ mai yawan magana ...
  tall adjective /tɔːl/ mai tsayi, mai tsawo ...
  tamarind noun /ˈtæm.ər.ɪnd/ tsamiya ...
  tame adjective & verb /teɪm/ 1. Dabba mara barazana ga al'umma wacce ...
  Tamil adjective /ˈtæm.ɪl/ ɗan ƙabilar tamil, yaran tamil ...
  tangerine noun /ˌtæn.dʒəˈriːn/ wani irin lemu ...
  tangible adjective /ˈtændʒəbl/ bayyananniyar hujja ...
  tangle noun /ˈtæŋɡl/ cukwikwiye ...
  tangling cukwikwuyewa ...
  tank noun /tæŋk/ 1. Tankin zuba abu mai ruwa-ruwa. 2. Tankar yaƙi ta ...
  <<    Shafi na 1 cikin 15    Gaba

  Aika Zuwa

  Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.

  The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.

  Each words came along with parts of speech.

  We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.

  We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.

  However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.

  Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.

  Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.

  The dictionary is frequently updated and it works both online and offline.

  If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible


  © Copyright 2014-2019 Shamsuddeen Inc. all right reserved