L | harafi na goma sha biyu a cikin jerin haruffan turanci ... | |
label | noun /ˈleɪ.bəl/ wata 'yar fallan takadda ko ƙyalle wacce ake ... | |
labia | noun /ˈleɪ.bi.ə/ fatan dake bakin farjin mace ... | |
labial | adjective /ˈleɪbɪəl/ wanda ya shafi laɓɓa ... | |
labiodental | adjective /ˌleɪbɪəʊˈdɛntəl/ kalmar 'phonetics' wacce take nufin sautin da aka ... | |
labor | noun, verb /ˈleɪ.bər/ yanda ake rubuta kalmar 'labour' da turancin ... | |
laboratory | noun /ləˈbɒr.ə.tər.i/ ɗakin gwaje gwajen kimiyya ... | |
laborer | noun /ˈleɪ.bər.ər/ yadda ake rubuta 'labourer' da turancin Amurka ... | |
labour | noun /ˈleɪ.bər/ aiki (musamman aikin ƙarfi) ... | |
labourer | noun /ˈleɪ.bər.ər/ mai yin aikin ƙarfi (aikin ƙwadugo) ... | |
labyrinthitis | noun /ˌlæbərɪnˈθaɪtɪs/ a fannin kiwan lafiya wato 'medical', wannan kalmar ... | |
lack | noun /læk/ rashi ... | |
lacking | adjective /ˈlækɪŋ/ rasawa ... | |
lactate | verb /lækˈteɪt/ samar da nonon uwa ... | |
lactic acid | wani acid da yake samuwa a cikin nono kuma yana ... | |
lactobacillus | noun /ˌlæktəʊbəˈsɪləs/ a fannin ilimin kimiyya na 'biology', wannan kalmar ... | |
lactoprotein | noun /ˌlæktəʊˈprəʊtiːn/ a fannin ilimin kimiyya na 'biology', wannan kalmar ... | |
lactose | noun /ˈlæk.təʊs/ wani nau'in sikari da ake samu a cikin ... | |
lactose intolerance | kasancewa jikin mutum bazai iya narkar da madara ba ... | |
lad | noun /læd/ tsohuwar kalma wacce take nufin 'yaro' ... | |
ladder | noun /ˈlæd.ər/ tsani ... | |
ladies | mata ... | |
lady | noun /ˈleɪ.di/ laƙanin sunan mace ... | |
Lagos | wata jiha mafi ƙanƙanta kuma ta biyu a yawan jama'a ... | |
laid | verb /leɪd/ kwanciya (idan akai amfani da kalmar a lokacin ... | |
lain | verb /leɪn/ kwanciya (idan akayi anfani da kalmar a lokacin ... | |
laissezfaire | noun /lɛsefɛʀ/ tsarin dake ba abubuwa daman cin gashin kansu ... | |
lake | noun /leɪk/ tafki (na ruwa) ... | |
lakh | noun /lɑːk/ yana nufin dubu ɗari (amma dai anfi yin ... | |
lakhs | jam'in kalmar 'lakh' domin sanin ma'anan wannan kalmar duba gurin ... | |
lamb | noun /læm/ ƙaramar tinkiya ko namanta ... | |
lambent | adjective /ˈlæm.b nt / mai haskawa ... | |
lame | adjective /leɪm/ gurgu ... | |
lament | verb /ləˈment/ koke, koka (nuna damuwa ko ɓacin ranka akan ... | |
lamp | noun /læmp/ fitila ... | |
lamps | fitilu ... | |
lance | noun /lɑːns/ wani nau'in makami da sojojin dake hawa kan ... | |
land | noun, verb /lænd/ 1. Filin ƙasa. 2. Sauka akan doran ƙasa bayan ... | |
landing | noun /ˈlæn.dɪŋ/ sauka akan doran ƙasa ... | |
landlord | noun /ˈlænd.lɔːd/ mutumin daka amshi hayar gida a gurinshi ... | |
landscape | noun /ˈlan(d)skeɪp/ 1. Dukkanin kusurwowin doran ƙasa. 2. Wani hoto wanda yake ... | |
lane | noun /leɪn/ ƙaramar hanyar wucewa ... | |
language | noun /ˈlæŋ.ɡwɪdʒ/ yare, harshe ... | |
lanthanum | noun /ˈlænθənəm/ wani nau'in ma'adanin kimiyya ... | |
Laos | noun /laʊs/ wata ƙasa dake yankin kudu maso gabashin nahiyar ... | |
lap | noun /læp/ cinya ... | |
laparoscopy | noun /ˌlæp.əˈrɒs.kə.pi/ a fannin kiwan lafiya wato 'medical', wannan kalmar ... | |
laparotomy | noun /ˌlæp.əˈrɒt.ə.mi/ a fannin kiwan lafiya wato 'medical', wannan kalmar ... | |
larceny | noun /ˈlɑːsni/ sata ... | |
large | adjective /lɑːdʒ/ mai girma ko yawa ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible