Clicky • Home
 • Hausa Quran Search
 • Koyon Turanci
 • Exercises
 • Download Our offline Android App
 • Download more Apps
 • English Hausa Dictionary

  Kamus na Turanci da Hausa

  English to Hausa Words list

  A-B-C-D-E-F-G-H-I-J-K-L-M-N-O-P-Q-R-S-T-U-V-W-X-Y-Z

  Hausa to English Words list

  A-B-C-D-E-F-G-H-I-J-K-L-M-N-O-R-S-T-U-W-Y-Z  Write English or Hausa word in the text box below and click on search button to get instant definition.


  <<    Shafi na 1 cikin 2    Gaba
  k harafi na goma sha ɗaya a jerin haruffan turanci ...
  Kaduna wata jiha dake arewa maso yammacin Naijeriya da ake yiwa ...
  Kaduna United wata ƙungiyar wasan ƙwallon ƙafa da aka ƙirƙiro da ita ...
  Kannywood Kamfanin shirya finafinan Hausa dake Kano ...
  Kano wata jiha dake arewa maso yammacin tarayyar Naijeriya da ake ...
  Kano pillars wata ƙungiyar wasan ƙwallon ƙafa dake kano wacce Alhaji Ibrahim ...
  karat noun /ˈkær.ət/ ma'aunin auna ingancin zinari ...
  karma noun /ˈkɑː.mə/ wani ra'ayi a addinin Hindu da kuma Buddha ...
  Katsina wata jiha dake arewa maso yammacin tarayyar Naijeriya da ake ...
  Kazakh adjective /ˈkæz.æk/ mai alaƙa da ƙasar Kazakhstan. noun /ˈkæz.æk/ mutumin ƙasar ...
  Kazakhstan noun /ˌkæz.ækˈstɑːn/ wata ƙasa dake tsakiyan nahiyan Turai ...
  Kebbi wata jiha dake arewa maso yammacin tarayyar Naijeriya da ake ...
  keen adjective /kiːn/ ƙãgara (= ƙosa, damu) ...
  keep verb /kiːp/ 1. Ci gaba da yin abu. 2. Ajiye ...
  keep body and soul together (idiom) samun rufin asiri (iya siyan abinci, sutura da kuma ...
  keep the wolf from the door (idiom) idan mutun yana neman kuɗin cin abinci ne kawai ...
  keep up ci gaba da yin wani abu ko kuma sanya wani ...
  keep your head above water (idiom) yin haƙuri da abu kaɗan, musamman idan kana fama ...
  keke napep babur mai ƙafa uku ...
  Kenya noun /ˈken.jə/ wata ƙasa dake gabashin nahiyar Afrika ...
  Kenyan adjective /ˈken.jən/ mai alaƙa da ƙasar Kenya. noun /ˈken.jən/ mutumin ƙasar ...
  kept verb /kept/ ajiye (idan akai anfani da kalmar a lokacin ...
  keratoconus noun /ˌkerətəˈkəʊnəs/ wata matsalar idanu dake shafan <a href="/cornea.html">cornea</a> kuma ...
  kerosene noun /ˈker.ə.siːn/ kalanzir ...
  ketchep noun /ˈketʃəp/ miyar da akayi ta daga timatiri ...
  ketone noun /ˈkiːtəʊn/ wani irin mahaɗin sinadarin kimiyya wanda yake ɗauke ...
  kettle noun /ˈket.əl/ buta ...
  key noun /kiː/ mabuɗi ...
  keyboard noun /ˈkiː.bɔːd/ masarrafin computer ...
  keyword noun /ˈkiː.wɜːd/ kalmar da zaka sanya a computer domin yin ...
  kg yanda ake rubuta kilogram a taƙaice ...
  khaki noun /ˈkɑːki/ kakin soji ...
  kick verb /kɪk/ bugun abu da ƙafa ...
  kid noun /kɪd/ yaro ko yarinya ...
  kidnap verb /ˈkɪd.næp/ yin garkuwa da wani (= sace) ...
  kidney noun /ˈkɪd.ni/ ƙoda ...
  kids yara ...
  kill verb /kɪl/ kashe ...
  killer noun /ˈkɪl.ər/ makashi ...
  killing noun /ˈkɪlɪŋ/ kashewa ...
  kilo noun /ˈkiː.ləʊ/ yana nufin 'kilogram' ...
  kilobyte noun /ˈkɪl.ə.baɪt/ ma'aunin auna bayanan na'urar computer wanda yake dai ...
  kilogram noun /ˈkɪl.ə.ɡræm/ ana rubutashi a taƙaice 'kg', ma'aunin auna nauyi ...
  kilogramme noun /ˈkɪl.ə.ɡræm/ ana rubutashi a taƙaice 'kg' ma'aunin auna nauyi ...
  kilometer noun /ˈkɪləmiːtər/ (yadda ake rubuta kalmar 'kilometre' da turancin Amurka) ...
  kilometre noun /ˈkɪləmiːtər/ ma'aunin auna tsayi wanda yake daidai da 1000 ...
  kilowatt noun /ˈkɪləwɒt/ ma'aunin auna ƙarfin wutan lantarki wanda yake daidai ...
  kin noun /kɪn/ magajinka (idan ka mutu) ...
  kind adjective /kaɪnd/ nau'i, iri ...
  kindergarten noun /ˈkɪn.dəˌɡɑː.tən/ makarantar ƙananun yara masu shekaru daga biyu zuwa ...
  <<    Shafi na 1 cikin 2    Gaba

  Aika Zuwa

  Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.

  The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.

  Each words came along with parts of speech.

  We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions

  We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.

  We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.

  However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.

  Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.

  Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.

  The dictionary is frequently updated and it works both online and offline.

  If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible


  © Copyright 2014-2020 Shamsuddeen Inc. all right reserved