J | harafi na goma a jerin haruffan turanci ... | |
jackal | noun /ˈdʒæk.əl/ dila (wani nau'in dabban dawa mai kama da ... | |
jacket | noun /ˈdʒæk.ɪt/ wata irin riga ... | |
jail | noun, verb /dʒeɪl/ 1. Kurkuku/Jarum. 2. Sanya mutum a kurkuku ... | |
jailer | noun /ˈdʒeɪ.lər/ tsohuwar kalma wacce take nufin mutumin da yake ... | |
Jalingo | babban birnin jihar Taraba ... | |
jam | verb, noun /dʒæm/ 1. Maƙure. 2. Abun da ake anfani dashi domin ... | |
Jamaica | noun /dʒəˈmeɪ.kə/ wata ƙasa wacce tsibiri ce dake yankin Caribbean ... | |
Jamaican | adjective /dʒəˈmeɪ.kən/ mai alaƙa da ƙasar Jamaica. noun /dʒəˈmeɪ.kən/ mutumin ƙasar ... | |
JAMB | Yana nufin 'Joint Admissions and Matriculation Board' (wata jarabawar share ... | |
January | noun /ˈdʒæn.ju.ə.ri/ Janairu (wata na farko a kalandar Turawa) ... | |
Japan | noun /dʒəˈpæn/ wata ƙasa dake gabashin nahiyar Asia wacce tsibirai ... | |
Japanese | adjective /ˌdʒæp.ənˈiːz/ mai alaƙa da ƙasar Japan. noun /ˌdʒæp.ənˈiːz/ mutumin ƙasar ... | |
jargon | noun /ˈdʒɑːɡən/ wasu kalamai masu wahalar fahimta da wasu mutane ... | |
Jaundice | noun /ˈdʒɔːn.dɪs/ ciwan shawara (wata cuta dake sanya fatan mutum ... | |
jaunt | noun /dʒɔːnt/ rangadi (ƙanƙanuwar tafiya domin buɗe ido) ... | |
jaunty | adjective /ˈdʒɔːn.ti/ nuna cewa ka gamsu kuma kana farin ciki ... | |
java | noun /ˈdʒɑː.və/ kalmar 'computing' wacce take nufin 'wani 'programming language' ... | |
jaw | noun /dʒɔː/ haɓa (ƙasusuwa guda biyu a fuskarka da suka ... | |
jazz | noun /dʒæz/ wata nau'in kiɗan zamani ... | |
jealous | adjective /ˈdʒel.əs/ kishi ... | |
jealousy | noun /ˈdʒel.ə.si/ kishi ... | |
jeans | noun /dʒiːnz/ wani irin wando da mutane ke sanyawa ... | |
jeep | noun /dʒiːp/ wata kalar mota ... | |
Jehovah | noun /dʒəˈhəʊ.və/ sunan Allah wanda ake anfani dashi a tsohon ... | |
Jehovah's witness | wata ɗariƙa a cikin addinin kiristanci waɗanda suka yi imanin ... | |
jeopardize | verb /ˈdʒɛpədʌɪz/ sanya wani cikin yanayi mai haɗari ... | |
jeopardy | noun /ˈdʒɛpədi/ wanda yake cikin hatsarin lalacewa ... | |
jersey | noun /ˈdʒəːzi/ rigar buga wasa ... | |
Jesus | noun /ˌdʒiː.zəs/ mutumin da kiristoci sukayi imanin cewa shine ɗan ... | |
jet | noun /dʒet/ wani nau'in jirgin sama mai matuƙan sauri ... | |
jew | noun /dʒuː/ bayahude ... | |
jewel | noun /ˈdʒuː.əl/ ma'adanai masu daraja irinsu zinari ... | |
jewelled | adjective /ˈdʒuː.əld/ abin da aka yi masa ado da kayan ... | |
jeweller | noun /ˈdʒuː.ə.lər/ mutumin dake siyarwa, haɗawa ko gyaran kayan ado ... | |
jewellery | noun /ˈdʒuː.əl.ri/ kayan ado irin su sarƙa, awarwaro, ɗan kunne ... | |
jewelry | noun /ˈdʒu·əl·ri/ kayan ado irin su sarƙa, awarwaro, ɗan kunne ... | |
jewish | adjective /ˈdʒu·ɪʃ/ yahudanci ... | |
Jigawa | wata jiha dake arewa maso yammacin tarayyar Naijeriya wacce take ... | |
Jihad | noun /dʒəˈhæd/ Jihadi ... | |
job | noun /dʒɒb/ aikinyi, sana'ar mutum ... | |
job seeker | mutumin dake neman aikin yi ... | |
jobless | adjective /ˈdʒɒb.ləs/ mutumin da bashi da aikin yi ... | |
Jockey | noun /ˈdʒɒk.i/ mutumin da yake yin gasan guje gujen dawakai ... | |
jog | verb /dʒɒɡ/ yin gudu sannu a hankali ... | |
jogging | noun /ˈdʒɒɡɪŋ/ yin gudu sannu a hankali domin motsa jiki ... | |
join | verb /dʒɔɪn/ haɗe ... | |
joiner | noun /ˈdʒɔɪ.nər/ mutumin dake haɗa abubuwa irin su taga da ... | |
joining | haɗuwa ... | |
joint | adjective /dʒɔɪnt/ 1. Gurin da mutane ke taruwa. 2. Gwiwa na jikin ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently updated and it works both online and offline. Download the app from play store (free version). The free version lacks auto-suggestion and bookmarks, searching for words may be boring
Download the app from play store (paid version for 100 Naira). The paid version has auto-suggestion and bookmarks, searching for words is instantaneous
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible