Clicky • Home
 • Hausa Quran Search
 • Koyon Turanci
 • Exercises
 • Download Our offline Android App
 • Download more Apps
 • English Hausa Dictionary

  Kamus na Turanci da Hausa

  English to Hausa Words list

  A-B-C-D-E-F-G-H-I-J-K-L-M-N-O-P-Q-R-S-T-U-V-W-X-Y-Z

  Hausa to English Words list

  A-B-C-D-E-F-G-H-I-J-K-L-M-N-O-R-S-T-U-W-Y-Z


  <<    Shafi na 1 cikin 12    Gaba
  H harafi na takwas a jerin haruffan turanci ...
  H bomb yana nufin 'hydrogen bomb' ...
  ha ha ana anfani dashi wajen rubuta cewa mutum yana dariya ...
  habit noun /ˈhæbɪt/ ɗabi'a (abubuwan da kake aikatawa koda yaushe) ...
  habitat noun /ˈhæb.ɪ.tæt/ gurin da ake samun wasu nau'ukan dabbobi ko ...
  habitation noun /ˌhæb.ɪˈteɪ.ʃən/ wajen da mutane suke zaune ...
  habitual adjective /həˈbɪtʃuəl/ abin daya zamema mutum jiki (ba zai iya ...
  habitually adverb /həˈbɪtʃuəli/ a al'adance, a dabi'ance ...
  hack verb /hæk/ 1. Yin gunduwa gunduwa 2. Yin kutse a cikin kwanfutar ...
  hacker noun /ˈhæk.ər/ mai shiga cikin bayanan sirrin jama'a a na'urar ...
  had verb /hæd/ past tense and past participle of have ...
  Hadith noun /hæˈdiːθ/ Hadisi ...
  hadn't /ˈhæd.ənt/ yana nufin 'had not' a taƙaice ...
  haematite noun /ˈhiː.mə.taɪt/ a fannin ilimin kimiyya na 'geology', wannan kalmar ...
  haematological adjective /ˌhiːmətəˈlɒdʒɪkl/ (medical) abun daya shafi jini ...
  haematologist noun /ˌhiː.məˈtɒl.ə.dʒɪst/ mutumin dake karantar darasin 'haematology' ...
  haematology noun /ˌhiː.məˈtɒl.ə.dʒi/ ilimin kimiyya wanda yake yin nazari akan jini ...
  haematoma noun /hiː.məˈtəʊ.mə/ wani kumburi a jikin mutum wanda akwai jini ...
  haemo /ˈhiːməʊ/ idan aka sanya shi a farkon kalma yana nufin ...
  haemoglobin noun /ˌhiː.məˈɡləʊ.bɪn/ wani jan abu a cikin jini wanda yake ...
  haemophilia noun /ˌhiː.məˈfɪl.i.ə/ wani matsalar lafiya dake sanadin rasa jini mai ...
  haemophiliac noun /ˌhiː.məˈfɪl.i.æk/ mutumin dake fama da cutar <a href="/haemophilia.html">haemophilia</a> ...
  haemorrhage noun /ˈhem.ər.ɪdʒ/ ciwan dake sa raunin mutum ya riƙa zubar ...
  haemorrhoids noun /ˈhem.ər.ɔɪdz/ wani irin ƙurji mai zafi da yake fitowa ...
  hafnium noun /ˈhæfniəm/ wani ma'adanin kimiyya na 'radioactive' ...
  hagfish noun /ˈhaɡfɪʃ/ wani nau'in halittar <a href="/primitive.html">primitive</a> dake rayuwa a ...
  hail noun /heɪl/ ƙanƙarar ruwan sama ...
  hail from kasancewa an haife kane ko kazo ne daga wani guri ...
  hair noun /heər/ gashi ...
  hairbrush noun /ˈheəbrʌʃ/ broshin taje gashi ...
  hairdresser noun /ˈheədresər/ mai gyaran gashi ...
  hairstyle noun /ˈhɛːstʌɪl/ irin tsarin gashin mutum ...
  Haiti noun /ˈheɪ.ti/ wata ƙasa dake yankin Caribbean ...
  Haitian adjective /ˈheɪ.ʃən/ mai alaƙa da ƙasar Haiti. noun /ˈheɪ.ʃən/ mutumin ƙasar ...
  halal adjective /ˈhælæl/ abincin daya halasta a ci a musulunce ...
  half noun, pronoun, predeterminer, adjective, adverb /hɑːf/ rabi ...
  halitosis noun /ˌhæl.ɪˈtəʊ.sɪs/ a fannin kiwan lafiya wato 'medical', wannan kalmar ...
  hall noun /hɔːl/ babban ɗakin taro ...
  hallmark noun /ˈhɔːlmɑːk/ nau'i ...
  hallo noun /hælˈəʊ/ yanda ake rubuta 'hello' da turancin Birtaniya ...
  hallucinate verb /həˈluː.sɪ.neɪt/ ganin ko jin wata magana saboda taɓin hankali, ...
  hallucination noun /həˌluː.sɪˈneɪ.ʃən/ ganin wasu abubuwa ko jin wasu abubuwa saboda ...
  hallucinatory adjective /həˈluː.sɪ.nə.tər.i/ wanda ya shafi <a href="/hallucination.html">hallucination</a> ...
  hallucinogen noun /ˌhæl.uːˈsɪn.ə.dʒən/ muggan ƙwaya, kaman irin su LSD waɗanda suke ...
  halogen noun /ˈhæl.ə.dʒen/ ɗaya daga cikin ma'adanan kimiyya guda biyar waɗanda ...
  halon noun /ˈheɪlɒn/ a fannin darasin kimiyya na 'chemisty', wannan kalmar ...
  halt verb & noun /hɒlt/ dakata, tsaya, tsayawa ...
  halter noun /ˈhɒl.tər/ linzamin doki ...
  halve verb /hɑːv/ 1. Rage yawan abu harzuwa rabi. 2. Raba abu gida ...
  halves /hɑːvz/ jam'in 'half' (rabi) ...
  <<    Shafi na 1 cikin 12    Gaba

  Aika Zuwa

  Whatsapp

  Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.

  The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.

  Each words came along with parts of speech.

  We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions

  We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.

  We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.

  However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.

  Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.

  Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.

  The dictionary is frequently updated and it works both online and offline.

  If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible


  © Copyright 2014-2020 Shamsuddeen Inc. all right reserved