Clicky • Home
 • Hausa Quran Search
 • Koyon Turanci
 • Exercises
 • Learn Hausa Letters
 • Download Our Android App
 • Download More Apps
 • English Hausa Dictionary

  Kamus na Turanci da Hausa

  English to Hausa Words list

  A-B-C-D-E-F-G-H-I-J-K-L-M-N-O-P-Q-R-S-T-U-V-W-X-Y-Z

  Hausa to English Words list

  A-B-C-D-E-F-G-H-I-J-K-L-M-N-O-R-S-T-U-W-Y-Z  Write English or Hausa word in the text box below and click on search button to get instant definition.


  <<    Shafi na 1 cikin 9    Gaba
  G harafi na bakwai a cikin jerin haruffan turanci ...
  gabble verb /ˈɡæb.əl/ in'ina (yin magana da sauri yanda mutane baza ...
  Gabon noun /ɡæbˈɒn/ wata ƙasa dake yammacin nahiyar Afirka ...
  Gabonese adjective /ˌɡæb.əˈniːz/ mai alaƙa da ƙasar Gabon. noun /ˌɡæb.əˈniːz/ mutumin ƙasar ...
  gadolinium noun /ˌɡædəˈlɪniəm/ wani nau'in ma'adanin kimiyya ...
  gaffe noun /ɡæf/ kuskuren dake sa mutum yaji kunya ...
  gaffer noun /ˈɡæfə(r)/ madugu (mutumin ga yake shine yake jagorantar mutane ...
  gain verb /ɡeɪn/ samun alfanu, cin ciba ...
  gal noun /ɡæl/ mata ko 'yan mata ...
  galactic adjective /ɡəˈlæk.tɪk/ wanda ya shafi 'galaxy' ...
  galago noun /ɡəˈleɪɡəʊ/ wani nau'in ƙaramin dabban 'primate' mai manyan idanuwa ...
  galaxy noun /ˈɡæl.ək.si/ damin taurari ...
  gale noun /ɡeɪl/ iska mai matuƙar ƙarfi ...
  gall noun & verb /ɡɔːl/ 1. Ƙarfin hali 2. Ɓatawa mutum rai ...
  gall bladder noun /ˈɡɔːl blædə(r)/ wani guri a jiki wanda yake a ...
  gallant adjective /ˈɡalənt/ (mutum ko halin mutum) na jarunta. ...
  gallantry noun /ˈɡaləntri/ ƙarfin hali, musamman gurin yaƙi ...
  gallbladder noun /ˈɡɔːl blædə(r)/ wani guri a jiki wanda yake a ...
  gallery noun /ˈɡæl.ər.i/ wani ɗaki ko wani gini domin nuna kayayyakin ...
  galley noun /ˈɡæl.i/ ɗakin dafa abinci a jirgin sama ko jirgin ...
  gallium noun /ˈɡæliəm/ wani nau'in ma'adanin kimiyya ...
  gallon noun /ˈɡæl.ən/ ma'aunin auna abubuwa masu ruwa ruwa wanda yake ...
  gallop verb /ˈɡæl.əp/ sukuwa ...
  gallows noun /ˈɡæl.əʊz/ abun da ake anfani dashi gurin kashe masu ...
  Gambia noun /ˈɡæm.bi.ə/ wata ƙasa dake yammacin nahiyar Afrika ...
  Gambian adjective /ˈɡæm.bi.ən/ mai alaƙa da ƙasar Gambia. noun /ˈɡæm.bi.ən/ mutumin ƙasar ...
  gambit noun /ˈɡæm.bɪt/ abinda kayi ko ka faɗa ko ka aikata ...
  gamble verb /ˈɡæm.bəl/ yin caca ...
  gambler noun /ˈɡæmblər/ ɗan caca ...
  gambling noun /ˈɡæmblɪŋ/ yin caca ...
  gambol verb /ˈɡæm.b l / yin tsallan murna ...
  game noun /ɡeɪm/ 1. Wasan motsa jiki. 2. Wasan komfuta ...
  games wasanni ...
  gamete noun /ˈɡæm.iːt/ kalmar 'biology' wacce take nufin 'cell' na mata ...
  gamma noun /ˈɡæm.ə/ harafi na huɗu a jerin haruffan harshen girka ...
  gamma globulin a fannin ilmin kimiyya na 'biology', wannan kalmar tana nufin ...
  gamma radiation wannan kalmar tana nufin wani nau'in 'ray' mai matuƙan ƙarfi ...
  gammon noun /ˈɡæm.ən/ naman alade da aka killace shi ta hanyar ...
  gang noun /ɡæŋ/ taron yan iska ...
  gangrene noun /ˈɡæŋ.ɡriːn/ wani ruɓewa da sashin jiki yake yi idan ...
  gap noun /ɡæp/ tazara tsakanin abu biyu ...
  gape verb /ɡeɪp/ buɗe baki kana kallon mutum saboda mamaki ...
  garage noun /ˈɡær.ɑːʒ/ ɗakin ajiye mota ...
  garbage noun /ˈɡɑː.bɪdʒ/ sharan bola ...
  garden noun /ˈɡɑː.dən/ lambu ...
  gardener noun /ˈɡɑː.dən.ər/ mutumin dake aiki a lambu ...
  gardening noun /ˈɡɑːdnɪŋ/ yin aiki a lambu ...
  garlic noun /ˈɡɑː.lɪk/ tafarnuwa ...
  garment noun /ˈɡɑː.mənt/ wata kalar riga ...
  garnish verb /ˈɡɑː.nɪʃ/ yiwa abinci ado da 'ya'yan itatuwa ko ganyayyaki ...
  <<    Shafi na 1 cikin 9    Gaba

  Aika Zuwa

  Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.

  The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.

  Each words came along with parts of speech.

  We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.

  We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.

  However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.

  Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.

  Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.

  The dictionary is frequently updated and it works both online and offline.

  If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible


  © Copyright 2014-2019 Shamsuddeen Inc. all right reserved