Clicky • Home
 • Hausa Quran Search
 • Koyon Turanci
 • Exercises
 • Learn Hausa Letters
 • Download Our Android App
 • Download More Apps
 • English Hausa Dictionary

  Kamus na Turanci da Hausa

  English to Hausa Words list

  A-B-C-D-E-F-G-H-I-J-K-L-M-N-O-P-Q-R-S-T-U-V-W-X-Y-Z

  Hausa to English Words list

  A-B-C-D-E-F-G-H-I-J-K-L-M-N-O-R-S-T-U-W-Y-Z  Write English or Hausa word in the text box below and click on search button to get instant definition.


  <<    Shafi na 1 cikin 36    Gaba
  C harafi na uku a jerin haruffan turanci ...
  C.M yana nufin 'centimetre' ...
  c/o yana nufin 'care of' ...
  Cabbage noun /ˈkæb.ɪdʒ/ Kabeji ...
  cabin noun /ˈkæb.ɪn/ wani ƙaramin ɗaki a cikin jirgin ruwa ...
  cabin boy yaran da yake aiki a jirgin ruwa ...
  cabinet noun /ˈkæb.ɪ.nət/ mashawartan gwamnati ...
  cable noun /ˈkeɪbl/ 1. Wayar latirori (kebur). 2. Tashan talabijin ...
  cache noun /kæʃ/ wasu jerin abubuwan da aka ɓoye kokuma wajen ...
  cactus noun /ˈkæk.təs/ wata nau'in tsiro ...
  cadet noun /kəˈdet/ Mutumin da ake horaswa domin zama wani babban ...
  cadge verb /kædʒ/ yin maula (bara) ...
  cadmium noun /ˈkæd.mi.əm/ wani nau'in ma'adanin kimiyya ...
  caecum noun /ˈsiː.kəm/ wani yanki na hanji wanda yake tsakanin ƙaramin ...
  caesarean noun /sɪˈzeə.ri.ən/ tiyata da ake yiwa mata domin fidda yaro ...
  caesium noun /ˈsiː.zi.əm/ wani nau'in ma'adanin kimiyya ...
  caesura noun /sɪˈzjʊə.rə/ wani waƙafi kusa da tsakiyan baiti na waƙa ...
  cafe noun /ˈkæf.eɪ/ wani ƙaramin gidan sayad da abinci. ...
  cage noun /keɪdʒ/ 1. Akurki (wani irin nau'in abu da ake haɗawa ...
  cahoots noun /kəˈhuːts/ Haɗa baki da wasu musamman domin aikata rashin ...
  cajole verb /kəˈdʒəʊl/ lallashin mutum domin ya aikata abu ...
  cake noun /keɪk/ wani irin nau'in abinci da ake haɗawa da ...
  Calabar wani birni dake jihar Cross river na yankin Niger Delta ...
  calamine noun /ˈkæl.ə.maɪn/ wani mai wanda ake sawa a ƙúná ko ...
  calamitous adjective /kəˈlæmɪtəs/ mai janyo bala'i ...
  calamity noun /kəˈlæməti/ bala'i, annoba ...
  calciferous adjective /kælˈsɪfərəs/ a fannin ilmin kimiyya na 'geology' wannan kalmar ...
  calcification noun /ˌkælsɪfɪˈkeɪʃn/ duba gurin <a href="/calcify.html">calcify</a> ...
  calcify verb /ˈkælsɪfaɪ/ sanya abu ya zamto mai tauri ta hanyar ...
  calcite noun /ˈkælsaɪt/ a fannin ilmin kimiyya na 'chemistry', wannan kalmar ...
  calcium noun /ˈkælsiəm/ wani nau'in ma'adanin kimiyya ...
  calcium carbonate noun /ˌkæl.si.əmˈkɑː.bən.eɪt/ a fannin ilmin kimiyya na 'chemistry', wannan kalmar ...
  calculate verb /ˈkæl.kjʊ.leɪt/ lissafa, kimanta ...
  Calculation noun /ˌkæl.kjʊˈleɪ.ʃən/ Lissafi ...
  Calculator noun /ˈkæl.kjʊ.leɪ.tər/ Abin yin lissafi mai amfani da lantarki a ...
  calender noun /ˈkæl.ɪn.dər/ jerin takardu dake nuna kwanan wata ...
  calibrate verb /ˈkælɪbreɪt/ yin alama a jikin ma'auni domin ganin cewa ...
  californium noun /ˌkælɪˈfɔːniəm/ wani nau'in ma'adanin kimiyya ...
  calk noun /kɔːk/ (US) wani nau'in abun tace ruwa da ake ...
  call verb /kɔːl/ kira ...
  calling noun /ˈkɔː.lɪŋ/ kiraye ...
  callisthenics noun /ˌkæl.ɪsˈθen.ɪks/ wani atisaye wanda akeyinsa da nufin ƙara ƙarfin ...
  callus noun /ˈkæl.əs / yankin fata gurin da yake da tauri ...
  calm adjective, verb /kɑːm/ natsu, lafa ...
  calmly adverb /ˈkɑːm.li/ a tsanake ...
  calorie noun /ˈkæl.ər.i/ ma'aunin auna yawan kuzarin da abinci zai samar ...
  calorific adjective /ˌkæl.əˈrɪf.ɪk/ duba gurin 'calorie' ...
  calorimeter noun /ˌkæləˈrɪmɪtər/ na'urar da take auna yawan zafin ma'adanai ...
  calumny noun /ˈkæləmni/ ɓatanci (ɓata sunan mutum) ...
  Cambodia noun /kæmˈbəʊ.di.ə/ wata ƙasa dake kudu maso gabashin nahiyar Asia ...
  <<    Shafi na 1 cikin 36    Gaba

  Aika Zuwa

  Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.

  The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.

  Each words came along with parts of speech.

  We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.

  We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.

  However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.

  Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.

  Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.

  The dictionary is frequently updated and it works both online and offline.

  If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible


  © Copyright 2014-2019 Shamsuddeen Inc. all right reserved