Clicky • Home
 • Hausa Quran Search
 • Koyon Turanci
 • Exercises
 • Learn Hausa Letters
 • Download Our Android App
 • Download More Apps
 • English Hausa Dictionary

  Kamus na Turanci da Hausa

  English to Hausa Words list

  A-B-C-D-E-F-G-H-I-J-K-L-M-N-O-P-Q-R-S-T-U-V-W-X-Y-Z

  Hausa to English Words list

  A-B-C-D-E-F-G-H-I-J-K-L-M-N-O-R-S-T-U-W-Y-Z  Write English or Hausa word in the text box below and click on search button to get instant definition.


  <<    Shafi na 1 cikin 31    Gaba
  A a determiner /ə/ ko /eɪ/ 1. Harafi na ɗaya kuma na ...
  A & E noun /ˌeɪ ənd ˈiː/ yana nufin 'accident and emergency' ...
  a cappella adverb /ˌæ kəˈpelə/ or /ˌɑː kəˈpelə/ yin waƙa kawai ba tare ...
  A-Bomb noun /eɪ bɒm/ yana nufin 'ATOM BOMB' ...
  a.m noun /eɪ ɛm/ tsakiyan dare da kuma tsakiyan rana ...
  a/c account ...
  A1 noun /eɪ wʌn/ yana nufin 'excellent' (mafi inganci) ...
  aardvark noun /ˈɑːd.vɑːk/ wata dabba da ake samu a kudancin nahiyar ...
  aback adverb /əˈbæk/ 1. Yin mamaki da abu 2. Wanda yake a baya ...
  abacus noun /ˈæb.ə.kəs/ wani irin frame mai ɗauke da ƙwallaye ...
  abaft Adverb /əˈbɑːft/ ciki ko bayan jirgin ruwa ...
  abalone noun /æb.ə.ˈləʊ.ni/ wani nau'in kifi da ake ci ...
  abandon verb /əˈbæn·dən/ bar, ƙyale ...
  abandoned adjective /əˈbæn·dənd/ abun da akayi watsi dashi ...
  abandonment noun /əˈbændənmənt/ yin watsi da wani abu ta hanyar nuna ...
  abase verb /əˈbeɪs/ cire girman kai ...
  abasement noun /əˈbeɪsmənt/ cire girman kai ...
  abash verb /əˈbaʃ/ sa mutum ya ji kunya ...
  abashed adjective /əˈbæʃt/ jin kunyan abun da kayi ...
  abate verb /əˈbeɪt/ raguwar ƙarfi, rage ƙarfin abu ...
  abatement noun /əˈbeɪtmənt/ rage ƙarfi, raguwar yawa ko tasirin abu ...
  abattoir noun /ˈæb.ə.twɑːr/ mahauta (gurin da ake yanka dabbobi) ...
  abaya noun /əˈbeɪjə/ mayafin da larabawa suke sawa ...
  Abba noun /ˈʌbə/ Mahaifi ...
  abbess noun /ˈæb.es/ macen da take jagorancin wata ƙungiyar addinin kirista ...
  abbey noun /ˈæb·i/ wani irin babban Majami'a (Coci) ...
  abbot noun /ˈæb.ət/ mutumin da yake jagorancin wata ƙungiyar addinin kirista ...
  abbreviate verb /əˈbriː·vi·eɪt/ taƙaita kalma ...
  abbreviation noun /əˌbriː·viˈeɪ·ʃən/ taƙaita kalma. Misali zubuta Alh a maimakon Alhaji ...
  ABC dukkannin haruffan turanci ...
  abdicate verb /ˈæb.dɪ.keɪt/ miƙa kujerar sarauta ga wani ...
  abdication noun /ˌæbdɪˈkeɪʃn/ ajiye sarauta domin wani ya gajeka ...
  abdomen noun /ˈæb·də·mən/ ruwan ciki (gurin da kayan cikin mutum suke) ...
  abdominal adjective na kayan cikin mutum ...
  abdominals noun /æbˈdɒmɪnlz/ kayan cikin mutum ...
  abduct verb /æbˈdʌkt/ sace mutum da ƙarfi ko da yaudara ...
  abductee noun /ˌæbdʌkˈtiː/ mutumin da aka sace ...
  abductor noun /æbˈdʌk.tər/ mutumin daya sace wani mutum ...
  abed adverb /əˈbed/ tsohuwar kalma wacce take nufin 'a cikin gado' ...
  Aberdeen Angus wata kalar shanuwa baƙa mara ƙaho wacce aka samad da ...
  Aberdonian adjective /ˌæbəˈdəʊniən/ mutumin yankin 'Aberdeen' na Scotland ...
  aberrant adjective /əˈber.ənt/ wanda ba a saba dashi ba ko wanda ...
  aberration noun /ˌæbəˈreɪʃn/ 1. Wanda ba a saba dashi ba ko wanda ...
  abet verb /əˈbet/ taimakawa mutum ya aikata laifi ...
  abeyance noun /əˈbeɪ.əns/ wanda aka dena anfani dashi ...
  ABH /ˌeɪ biː ˈeɪtʃ/ yana nufin 'Actual bodily harm' ...
  abhor /əˈbɔːr/ ƙyamatan abu ...
  abhorrence noun /əˈbɒr.əns/ abun allah wadai (abun ƙyama) ...
  abhorrent adjective /əˈbɒr.ənt/ abun allah wadai ...
  Abia wata jiha dake yankin Niger Delta na kudu maso kudancin ...
  <<    Shafi na 1 cikin 31    Gaba

  Aika Zuwa

  Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.

  The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.

  Each words came along with parts of speech.

  We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.

  We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.

  However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.

  Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.

  Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.

  The dictionary is frequently updated and it works both online and offline.

  If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible


  © Copyright 2014-2019 Shamsuddeen Inc. all right reserved